-
Palasdinu: Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna Sun Kutsa Masallacin Kudus
Sep 26, 2018 19:08Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
-
A Cikin Watanni 6 Isra'ila Ta Kame Falastinawa 3,533
Jul 10, 2018 17:19Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
-
Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya Sun Kutsa Cikin Masallacin Qudus
May 20, 2018 12:10Wasu gungun tsagerun Yahudawan Sahayoniyya sun kutsa cikin Masallacin Qudus tare da rera taken muzanta addinin Musulunci.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kai Farmaki A Garin Kilkiliya
May 02, 2018 17:44Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da farmakia yau a kan al'ummar garin Kilkiliya na Palestine.
-
'Yan Sahayoniya Suna Ci Gaba Da Keta Hurumin Masallacin Kudus
Jan 22, 2018 06:20Majiyar Palasdinawa ta ce; yahudawa 'yan share-wuri-zauna fiye da 50 suka kutsa cikin masallacin na Kudus bisa kariyar 'yan sahayoniya.
-
Palasdinu: "Yan sahayoniya Sun kai Hari A Masallacin Kudus.
Mar 26, 2017 12:42Yahudawa 'yan share wuni zauna sun kai hari a masallacin Kudus a jiya lahadi.