Palasdinu: "Yan sahayoniya Sun kai Hari A Masallacin Kudus.
(last modified Sun, 26 Mar 2017 12:42:33 GMT )
Mar 26, 2017 12:42 UTC
  • Palasdinu:

Yahudawa 'yan share wuni zauna sun kai hari a masallacin Kudus a jiya lahadi.

Yahudawa 'yan share wuni zauna sun kai hari a masallacin Kudus a jiya lahadi.

Tashar Telbijin din al'alam ta bada labarin cewa; 'Yahudawan 'yan share wuri zauna wadanda kuma sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila su ke rufawa baya, sun kai hari akan masallacin Kudus, ta hanyar babul magaribah.

Bugu da kari, sojojin na yan sahayoniya sun zauna a cikin harabar masallacin domin bada kariya ga 'yan share wuri zauna.

A cikin watannin bayan nan, yahudawa 'yan share wuri zauna suna kai wa masallacin na Kudus.