Pars Today
Dakarun tsaron Sahayuna sun sake kai farmaki masallacin Aksa tare keta alfarmar wannan wuri mai tsarki.
Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmamaki kan kananen yara 'yan makaranta a garin AlKhalil dake yankin kogin jodan
A jiya juma'a ne 'yan sandan sahayoniya su ka kai wa masu salla a masallacin kudus hari ta hanyar harba abubuwa masu kara
Masu gadin Masallacin Qudus sun rusa wani makircin tsagerun Yahudawan Sahyoniyya na rusa yankin Babu-Rahmah na Masallacin Qudus.
Wasu gungun tsagerun Yahudawan Sahayoniyya sun kutsa cikin Masallacin Qudus tare da rera taken muzanta addinin Musulunci.
A yau alhamis da musulmin palasdinu su ka fara azumin watan Ramadhan, 'gwamman 'yan sahayoniya sun kutsa cikin masallacin kudus
Majiyar Palasdinawa ta ce; yahudawa 'yan share-wuri-zauna fiye da 50 suka kutsa cikin masallacin na Kudus bisa kariyar 'yan sahayoniya.
Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa.
Bayan kwashe makuni uku na hana gudanar da sallar juma'a a masallacin Aksa, a wannan juma'a dariruwan Palastinawa sun gudanar da salla cikin yanayi na tsaro.