-
Bankin Duniya Ya Bayyana Cewa: Al'ummar Yamen 80% Suna Cikin Kangin Talauci
Feb 15, 2016 14:44Bankin bada lamuni na duniya ya sanar da cewa; Sakamakon hare-haren wuce gona da iri da kasar Saudiyya da kawayenta suke ci gaba da kai wa kan kasar Yamen, hakan ya wurga al'ummar kasar kashi 80 cikin dari cikin masifar talauci.
-
Martanin dakarun Yemen kan hare-haren Saudiya
Feb 09, 2016 07:50Dakarun tsaron Yemen sun halba makamai masu Lizzami zuwa yankunan dake kan iyakokin kasar da Saudiya
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hari Kasar Yamen
Feb 05, 2016 02:49Jiragen saman masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan kasar Yamen tare da kashe fararen hula tare da rusa gine-gine.
-
An Hallaka Jalal Baleedi, Jagoran Kungiyar Da'esh A Yemen
Feb 04, 2016 12:49Jalal Baleedi,ya dai hallaka ne tare da wasu 'yan ta'ada 12 a wani harin jiragai marasa matuki a birnin Rawda.
-
An Kashe Wani Komandan Kamfanin Bada Tsaro Ta Black Waters A Wani Harin Makamin Linzami A Yemen
Jan 31, 2016 06:54An kashe wani babban komandan kamfanin sojojin haya wanda ake kira Black waters a wani sansanin sojojin kasar Saudia a kasar Yemen