Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zaben 'yan majalisa

  • Jam'iyyar Da Take Mulki A Kasar Togo Ta Lashe Zaben 'Yan Majalisar Dokoki

    Jam'iyyar Da Take Mulki A Kasar Togo Ta Lashe Zaben 'Yan Majalisar Dokoki

    Dec 24, 2018 19:02

    Sakamakon farko na zaben 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a kasar Togo ya nuna cewa jam'iyyar da take mulki ta sami kujeru 59 daga cikin jumillar kujeru 91 da ake da su a Majalisa

  • Bahram Qassemi:Zaben Afganistan Ya Nuna Gagarimin Sauyi A Bangaren Tsaro

    Bahram Qassemi:Zaben Afganistan Ya Nuna Gagarimin Sauyi A Bangaren Tsaro

    Oct 25, 2018 06:52

    Kakakin ma'aikatar harakokin wajen Iran ya taya al'ummar kasar Afganistan murnar zaben 'yan majalisa a kasar, sannan ya ce wannan babban sauyi ne aka samu a bangaren tsaro da kuma ci gaban kasar.

  • Iran Ta Taya Al'ummar Afganistan Murnar Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar

    Iran Ta Taya Al'ummar Afganistan Murnar Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar

    Oct 24, 2018 19:01

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya taya gwamnatin Afganistan da al'ummar kasar murnar samun nasarar gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokoki a kasar.

  • Yahudawan Sahyuniya Sun Fara Rusa Wasu kauyukan Falastinawa A Gabashin Quds

    Yahudawan Sahyuniya Sun Fara Rusa Wasu kauyukan Falastinawa A Gabashin Quds

    Jul 04, 2018 21:19

    Jami'an Tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara rusa wasu kauyukan Falastinawa a yankunan da ke gabashin birnin Quds.

  • Qassemi: Zaben Kasar Labanon, Babbar Nasara Ce Mai Muhimmanci Ga Al'ummar Kasar

    Qassemi: Zaben Kasar Labanon, Babbar Nasara Ce Mai Muhimmanci Ga Al'ummar Kasar

    May 08, 2018 11:11

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya taya al'ummar kasar Labanon murnar nasarar gudanar da zaben 'yan majalisar kasar da aka yi yana mai bayyana hakan a matsayin wata nasara mai muhimmanci ga al'ummar kasar.

  • Hizbullah Da Kawayenta Sun Lashe Kujeru 67 Daga Cikin Kujeru 128 Na Majalisar Lebanon

    Hizbullah Da Kawayenta Sun Lashe Kujeru 67 Daga Cikin Kujeru 128 Na Majalisar Lebanon

    May 08, 2018 07:50

    Kungiyar Hizbullah tare da abokan kawancenta sun lashe zaben majalisar dokokin kasar Lebanon da kujeru 67 daga cikin kujeru 128 na majalisar.

  • Sayyid Hassan Nasarallah: Zaben 'Yan Majalisa Babbar Nasara Ce Ga Kasa

    Sayyid Hassan Nasarallah: Zaben 'Yan Majalisa Babbar Nasara Ce Ga Kasa

    May 07, 2018 18:58

    Babban magatakardar Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya bayyana haka ne dazu da ya gabatar da jawabi bayan fara fitowar sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin kasar.

  • Hizbullah Da Kawayenta Sun Sami Gagarumar Nasara A Zaben Labanon

    Hizbullah Da Kawayenta Sun Sami Gagarumar Nasara A Zaben Labanon

    May 07, 2018 11:10

    Rahotanni daga kasar Labanon na nuni da cewa kungiyoyin Hibzullah da Amal da kawayensu sun sami gagarumar nasara a zaben 'yan majalisar kasar da aka gudanar a jiya Lahadi.

  • An bayyana Ranar Zaben Majalisar Dokoki A Kasar Gabon

    An bayyana Ranar Zaben Majalisar Dokoki A Kasar Gabon

    Feb 22, 2018 11:54

    Gwamnatin kasar Gabon ta bayyana ranar da za'a gudanar da zaben majalisar dokokin kasar.

  • Madugun 'Yan Adawan Angola Ya Nuna Rashin Amincewa Sakamakon Zaben Kasar

    Madugun 'Yan Adawan Angola Ya Nuna Rashin Amincewa Sakamakon Zaben Kasar

    Aug 27, 2017 04:57

    Magudun babbar jam'iyyar adawar kasar Angola (UNITA) ya bukaci hukumar zaben kasar da ta yi bayanin yadda aka yi ta sanar da cewa jam'iyyar MPLA mai mulki ne ta lashe zaben 'yan majalisar kasar da aka gudanar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS