-
Yau Ne Za'a Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Angola
Aug 23, 2017 05:25A yau ne ake sa ran al’ummar kasar Angola za su kada kuri’ar zaben 'yan majalisar kasar da zai share fagen zaben sabon shugaban kasar wanda zai maye gurbin shugaba Jose Eduardo Dos Santos wanda ya shafe kimanin shekaru 38 yana mulkin kasar.
-
A Yau Ne Ake Zaben Majalisar Dokoki A Lesoto Da Ke Kudancin Afrika
Jun 03, 2017 13:07Mutanen kasar Lesoto a kudancin Afrika sun fara zaben majalisar dokokin kasar a safiyar yau Asabar.
-
Shugaban Aljeriya Ya Yi Kira Ga Al'ummar Kasar Kan Su Fito Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar
May 01, 2017 05:46Shugaban kasar Aljeriya ya yi kira ga al'ummar kasar kan su fito domin gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokokin Kasar.
-
Jam’iyyar UDP Tayi Nasara A Kan Jam'iyyar Yahya Jammeh A Zaben ‘Yan Majalisar Gambia
Apr 08, 2017 05:38Jam’iyyar UDP mai mulki a kasar Gambiya ta samu gagarumin rinjaye a zaben ‘yan majalisar kasar da aka gudanar a ranar Alhamis din da ta gabata lamarin da ya kawo karshen rinjaye da jam'iyyar tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh take da ita a majalisar.
-
Za A Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa A Kasar Gambiya.
Apr 05, 2017 05:30Bayan kwashe shekaru 22, Al'ummar kasar Gambiya za su gudanar da zaben Wakilan su na Majalisar Dokokin kasar.
-
Gamayyur Jam'iyyu Masu Mulki A Kasar Ivory Coast Sun Sami Nasara A Zaben Majalisar Dokokin Kasar
Dec 21, 2016 11:21Gamayyar jam'iyyu masu mulki a kasar Ivory Coast da kuma yan takara masu zaman kansu ne suka sami rinjaye a zaben majalisar dokokin kasar
-
Sakamakon Zaben Nijar
Feb 26, 2016 19:01Shugaba Mai Ci Muhammadu Yusuf Ne Akan Gaba