-
An Fara Yakin Neman Zaben Zagaye Na Biyu Na Zaben Majalisar Dokokin Iran
Apr 21, 2016 06:17A safiyar yau Alhamis ne aka bude kofar yakin neman zabe a zagaye na biyu na zaben 'yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran da za a gudanar a ranar 29 ga watan Aprilun nan da muke ciki.
-
Iran A Mako 25-02-2016
Feb 27, 2016 13:32Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako shirin da ke leko muku wasu daga cikin lamurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya.
-
Ministan Cikin Gidan Iran: Sama Da Kashi 60% Na Iraniyawa Sun Fito Yayin Zabe
Feb 27, 2016 11:03Ministan cikin gidan Iran Abdul Ridha Rahmani Fadhli ya yaba da irin fitowar da al'ummar Iran suka yi yayin zabubbukan 'yan majalisar shawarar Musulunci da ta kwararrun na kasar ta Iran da aka gudanar a jiya Juma'a, a daidai lokacin da ake ci gaba da fitar da sakamakon zaben.
-
Matsayin Shawara A Musulunci:
Feb 22, 2016 13:43Dangane Da Zaben Majalisar Shawarar Musulunci A Iran
-
An Fara Yakin Neman Zaben 'Yan Majalisu Dokoki Da Na Kwararru A Iran
Feb 18, 2016 12:50A yau ne aka bude yakin neman zabe na 'yan majalisar shawarar Musulunci ta Iran da kuma majalisar kwararru ta jagoranci ta kasar da za a gudanar a ranar 26 ga wannan wata na Fabrairu da muke ciki.