Pars Today
A ci gaba da rikici gami da zanga-zangar nuna adawa da Gwamnatin kasar Marocco, mutane da dama ne suka shiga hannun jami'an tsaro a yankin Alhusaimah dake kudancin kasar
Mazauna garin al-Husaimah sun yi Zanga-zanga a jiya juma'a tare da neman sakin mutanen da aka kama a baya
A yayin da Shugaba Donal Trump na Amurka ke kai ziyara a kasar Faransa, Amurkawa mazauna birnin Paris sun gudanar da zanga-zangar kin jinin siyasar Shugaban na Amurka
Magoya bayan jam'iyyun siyasa masu adawa da gwamnatin shugaban kasar Zimbawe Robert Mogabe sun gudanar da zanga-zanga a birnin Harare fadar mulkin kasar.
Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya nakalto cewa; A yau laraba ne 'yan adawar su ka yi Zanga-zangar a birnin Harare, tare da bada taken tir da siyasar gwamnati.
Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da gangami a gaban fadar white house da ke Washington, domin nuna rashin amincewarsu da salon siyasar Donald Trump.
Zanga-zangar da Masu adawa da taron G20 a garin Hamburg na Jamus ya yi sandiyar taho mu gana tsakanin su da jami'an 'yan sanda
Mutane kimani 2000 ne suka fito zanga zangar nuna rashin amincewarsu da gyaran kundin tsarin mulkin kasar.
Dubban magoya bayan aiwatar da sauye sauye a cikin kundin tsarin mulkin kasar Mali sun gudanar da zanga zanga a birnin Bamako babban birnin kasar a jiya Laraba.
Jami'an tsaron masarautar Saudiyya dauke da manyan makamai da tankokin yaki sun tarwatsa al'ummar musulmi da suka gudanar da gangami domin raya ranar Qudus ta Duniya a yankin Al-Mansurah da ke garin Awamiyyah na kasar.