-
Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Na Tunusiya Za Su Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Ziyarar Bin Salman
Nov 26, 2018 17:26Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama daban-daban na kasar Tunusiya sun sanar da cewa za su gudanar da wani gagarumin gangami don nuna rashin amincewarsu da ziyarar da Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, Yarima Muhammad Bin Salman zai kawo kasar don nuna rashin amincewarsu da kisan gillan da Saudiyya ta yi wa dan jarida dan kasar Jamal Khashoggi.
-
Faransawa Na Ci Gaba Da Yin Bore Akan Karin Kudin Makamashi
Nov 24, 2018 19:19Mazauan tsibirin Reunion na kasar ta Faransa sun fito kan tituna domin yin Zanga-zangar nuna kin amincewa da karin kudin makamashi
-
Ana Ci Gaba Da Tashe-tshen Hankula A Kasar Faransa
Nov 22, 2018 07:45A kalla 'yan sanda 30 ne su ka jikkata sanadiyyar tashe-tashen hankulan da suke faruwa a kasar Faransa
-
Palasdinu: Kungiyar Jihadul-Islami Ta Jadda Wajabcin Ci Gaba Da Zanga-zanga
Oct 13, 2018 19:02Wani kusa a kungiyar ta jihadul-Islami ya ce; Zanga-zangar da Palasdinawa su ke yi dangane da hakkin komawa kasarsu ta gado, za ta ci gaba.
-
Magoya Bayan Gwamnatin Venezuela Sun Yi Allawadai Da Shishigin Amurka A Cikin Lamuran Kasar
Sep 12, 2018 11:52Dubban masu goyon bayan gwamnatin shugaban Nicolas Madoro na kasar Venezuela sun gudanar da zanga zangar yin allawadai da shishigin da gwamnatin Amurka take yi a cikin lamuran kasar.
-
Yan Adawa A Kasar Mali Sun Gudanar Da Zanga Zangar Rashin Amincewa Da Sakamakon Zabe
Sep 02, 2018 06:27Masu adawa da gwamnatin Bubakar Kaita na kasar Mali sun gudanar da zanga zangar nuna rashin amincewarsu da sakamakon zaben da ya bawa shugaba Kaita damar ci gaba da mulkin kasar a karo na biyu.
-
An Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allawadai Da Rufe Kofar Shiga Kasar Libya Daga Kasar Tunisiya
Aug 28, 2018 19:07Mutanen garin Ben Gardane na kan iyakar kasar Libya da Tunisiya sun gudanar da zanga zangar rashin amincewarsu da rufe kofar kan iyakar kasar da kasar Libya da ke garin.
-
Al'ummar Tunisiya Sun Gudabar Da Zanga-Zangar A Gaban Ofishin Jakadancin Saudiya
Aug 14, 2018 13:23Wasu daga cikin al'ummar kasar Tunisiya sun gudanar da jerin gwano zuwa ofishin jakadancin Saudiya dake birin Tunis domin nuna rashin amincewarsu kan hana visa
-
An Gudanar Da Zanga Zanga A Kasar Ethiopia Kan Kissan Shugaban Aikin Gida Madatsar Ruwa Ta Annahdah
Jul 27, 2018 19:19Daruruwan mutanen kasar Ethiopia ko Habasha suna gudanar da zanga zanga a birnin Abdisababa babban birnin kasar saboda kissan da aka yi wa shugaban aikin gida madatsar ruwa ta Annahda .
-
Jami'an Tsaron Iraki Fiye Da 50 Ne Suka Jikkata A Ci Gaba Da Zanga-Zangar Da Al'umma Ke Yi A Karbala
Jul 17, 2018 19:01Ministan harkokin cikin gidan kasar Iraki ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar fiye da 50 ne suka jikkata a ci gaba da zanga-zangar da al'ummar garin Karbala ke yi kan nuna rashin amincewarsu da irin mawuyacin halin da suke ciki a fagen rayuwa.