Pars Today
Al'ummar kasar Birtaniya na ci gaba da gudanar da zanga-zangar nuna kin jinin Donald Trump da ke gudanar da ziyara a kasar.
Dubban mutanen birnin Casablanca sun fito kan tituna suna Zanga-zangar yin kira da a saki jagororin yunkurin mutanen karkara da ake tsare da su.
Dubun dubatan mazauna garin Daru-Baida'a ne suka gudanar da zanga-zangar neman a sako jagororin 'yan adawa na yankin.
Al'ummar Amurka sun gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a birnin NewYork na kasar suna Allah wadai da zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu.
Jam'iyyun Adawa a kasar Komorro sun gudanar da zanga zangar yin Allah wadai da shirin gwamnatin kasar na gudanar da zaben raba gardama don gabatar da sauye sauye a cikin kundin tsarin mulkin kasar.
Kungiyoyin farar hula a Nouakchott babban birnin kasar Maurtaniya sun gudanar da zanga -zangar goyon bayan masallacin Qudus da kuma al'ummar Palastinu.
Bayan tsunduma cikin yajin aiki, ma'aikatan kasar Faransa suna gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a gariruwa sama da 140 na kasar a wannan Talata.
Bayan tsunduma cikin yajin aiki, ma'aikatan kasar Faransa suna gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a garuruwa sama da 140 na kasar a wannan Talata.
Daliban jami'oin kasar Sudan sun gudanar da Zanga-zangar ne a bakin ginin ofishin Majalisar Dinkin Duniya a birnin Khartum a yau alhamis.
Shugaban Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas a yankin Gaza Yahya Sinwar ne ya bayyana cewa Za a ci gaba da zanga-zangar har zuwa lokacin da za a kai ga cimma manufa.