Pars Today
Ministan harakokin wajen jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Zaman kwamitin tsaron MDD kan kasar Iran wani sabon kuskure ne na gwamnatin Trump.
Ministan harakokin wajen Iran ya tabbatar da cewa Jamhuriyar musulinci ta Iran za ta shigar da karar Amurka a gaban Majalisar dinkin Duniya kan da'awar da wakiliyar Amurka a MDD ta yi na cewa Iran din na bawa kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen makamai.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mika godiyarsa ga dukkanin kasashe da bangarorin da suka nuna damuwarsu tare da jajanta wa Iran kan matsalar girgizar kasa da ta faru a yankunan da suke yammacin kasar.
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Jawad Zarif , ya bayyana ziyarar aiki wanda shugawabannin gwamnatin Amurka suke yi zuwa Saudiyya duk masu hatsari ne ga yankin.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar dakarun da suke fada da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) ba sa bukatar izinin wani wajen kare kasarsu.
Ministan harkokin wajen kasar Iran da tawagar da ke rufa masa baya sun isa kasar Afrika ta Kudu a yau Lahadi da nufin halattar zaman taron kwamitin hadin gwiwa tsakanin Iran da Afrika ta Kudu karo na goma sha uku.
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musuluci na Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewar bakin dakarun kare juyin juya halin Musuluncin na Iran da na Ma'aikatar harkokin wajen kasar sun zo daya a fagen kare manufofin juyin juya halin Musulunci yana mai kiran shugaban Amurka da ya fahimci hakan.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zareef ya bayyana cewa JMI tana da zabi masu yawa idan kasar Amurka ta bayyana ficewarta daga yerjejeniyar Nukliya da aka kulla ta ita a shekara ta 2015.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Zaben neman ballewar yankin Kurdawan Iraki daga kasar babbar barazana ce ga zaman lafiya da tsaron yankin gabas ta tsakiya.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran za ta iya ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar.