-
Iran Tana Ci Gaba Da Tattaunawa Da Jami'an MDD Kan Matsalolin Da Suke Addabar Duniya
Sep 27, 2017 06:41Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gudanar da zaman tattaunawa na musamman da manyan jami'an Majalisar Dinkin Duniya kan matsalolin kasashen Myanmar, Yamen da Siriya.
-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Iran Da Turkiya Sun Tattauna Akan Kisan Kiyashin Da Ake Yi Wa Musulmin Mayanmar.
Sep 05, 2017 09:21A jiya litinin ne dai ministan harkokin wajen na Iran Muhammad Jawad Zarif da takwaransa na Turkiya Maulud Jawush Uglu suka yi magana akan yadda za a tsaida kisan da ake yi wa musulmi Rohingha na kasar Myanmar.
-
Iran Ta Bukaci Kasashen Musulmi Su Dauki Mataki A Aikace Kan Musibar Da Musulman Myanmar Suke Ciki
Sep 04, 2017 19:11Ministan harkokin wajen JMI Mohammad Jawad Zareef ya bukaci kasashen musulmi da sauran kasashen duniya su dauki mataki a aikace kan musibar da musulman kasar Myanmar suke ciki .
-
Muhammad Zarif Ya Ce: Al'ummar Siriya Ne Suke Da Hakkin Tantance Makomar Kasarsu
Sep 02, 2017 19:12Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: An kama hanyar kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, kuma bayan kawo karshen ayyukan ta'addanci a Siriya al'ummar kasar ne kadai suke da hakkin tantance makomar kasar ta Siriya da kansu.
-
Jakadun Mali da Nigeria Sun Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran
Aug 22, 2017 06:34Jakadun kasashen Mali, Nigeria, Sirilanka da Kuma Jumhuriyar Check sun gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawada Zarif
-
Zarif Ya Jaddada Aniyar Iran Ta Kare Yarjejeniyar Nukiliya Da Kalubalantar Bakar Siyasar Amurka
Aug 21, 2017 06:43Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Manufar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce kare yarjejeniyar makamashin nukiliyar da aka cimma tsakaninta da manyan kasashen duniya gami da kalubalantar bakar siyasar Amurka.
-
Zarif: Babu Ruwan Musulunci Da Ayyukan Ta'addanci Da Ake Yi Da Sunansa
Aug 19, 2017 16:36Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar babu ruwan Musulunci da ayyukan ta'addancin da ake aikatawa da sunansa.
-
Zarif: Muna Fatan Taron Kasashen Musulmi A Istanbul Ya Haifar Da Da Mai Ido
Aug 03, 2017 17:28Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, yana fatan zaman da kasashen msuulmi suka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya Palastinu ya haifar da da mai ido.
-
Zarif: Cinikin Makamai A Gabas Ta Tsakiya Ba Zai Kawo Tsaro A Yankin Ba
Jun 27, 2017 05:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad zarif ya bayyana cewa, mayar da yankin gabas ta tsakiya wata kasuwar sayar da makamai, ba zai haifar ma yankin da mai ido ba.
-
Shugaban Mauritania Ya Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran A Nouakchott
Jun 19, 2017 17:34A ci gaba da gudanar da ziyarar aiki da yake yi a wasu daga cikin kasashen arewacin Afirka, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif ya isa kasar Mauritania a yau, inda ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar.