-
Zarif: Iran Tana Sane Da Goyon Bayan Da Saudiyya Take Ba Wa 'Yan Ta'addan Masu Son Kawo Mata Hari
Jun 14, 2017 05:29Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran tana da bayanai na sirri da suke nuni da cewa Saudiyya tana ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'addan da suke kan iyakokin kasar Iran da suke da shirin kai hare-haren ta'addanci cikin kasar.
-
Zarif Da Mogherini Sun Gana A Birnin Oslo Na Norway Kan Alakar Iran Da EU
Jun 13, 2017 06:52Ministan harkokin harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif tare da babbar jami'ar siyasar wajen tarayyar turai Federica Mogherini sun gana a birnin Oslo na kasar Norway.
-
Iran Da Pakistan Sun Tattauna Kan Matsalar Ta'addanci A Kan Iyakokin Kasashensu
May 03, 2017 18:13Ministan harkokin wajen kasar Iran ya zanta da fira ministan kasar Pakistan kan matsalolin tsaro musamman batun harin baya-bayan nan da 'yan ta'adda suka kai kan dakarun tsaron kan iyakar kasar Iran.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Gudanar Da Bincike Kan Batun Hari Da Makamai Masu Guba A Siriya
Apr 11, 2017 10:44Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada wajabcin kafa kwamitin bincike na kasa da kasa da zai gudanar bincike kan harin da aka kai da makamai masu guba a yankin Khun-Sheikhun na kasar Siriya.
-
Mogherini: Dole Ne Kowane Bangare Ya Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Iran
Feb 18, 2017 07:55Babbar jami'a mai kula da siyasar wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran, kuma dole ne sauran bangarorin yarjejeniyar su aiki da ita kamar yadda aka cimma matsaya.
-
Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kokarin Siyasantar Da Shirin Tsaron Kasarta
Jan 31, 2017 17:55Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya ja kunnen Amurka da ta guji siyasantar da shirin kasarsa na samar da makaman kare kanta yana mai cewa Iran ba ta bukatar izinin wani wajen kare kanta.
-
Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya
Dec 20, 2016 18:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.
-
Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta
Dec 03, 2016 18:03Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai aka sake kakaba mata takunkumi.
-
Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Sabon Shugaban Lebanon
Nov 08, 2016 08:03A daren jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhamamd jawad Zarif ya gana da sabon shugaban kasar Lebanon Michel Aun a fadarsa da ke birin Beirut.
-
Ganawar Zarif Da Erdogan A Birnin Ankara Na Kasar Turkiya
Aug 13, 2016 05:44A yammacin jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan a wata ziyarar da ya kai kasar Turkiya.