-
Congo: An Fitar Da Jean-Pierre Bemba Daga Cikin 'Yan Takarar Shugabancin Kasa
Aug 25, 2018 07:35Hukumar zaben Jamhuriyar dimukradiyyar Congo ta kori wasu daga cikin 'yan takarar shugabancin kasar da suka mika mata takardunsu.
-
An Karyata Jita-Jitan Takarar Madugun 'yan Adawar Kasar D/Congo.
Aug 25, 2018 00:54Kwamitin zabe mai zaman kansa na jamhoriyar D/Congo ya karyata jita-jitan cewa madugun 'yan adawar kasar JEAN-PIERRE BEMBA zai tsaya takarar shugaban kasa.
-
Kotun A Kasar Zimbabwe Ta Tabbatar Ingancin Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da Aka Gudanar A Kasar
Aug 24, 2018 14:32Kotun kundin tsarin mulki a kasar Zimbabwe ta tabbatarwa shugaban Emmerson Mnangagwa nasarar da ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar a ranar 30 ga watan Yulin da ya gabata.
-
Mayakan Wata Sabuwar Kungiyar Yan Tawaye Sun Farwa Sojojin Chadi A Kan Iyakar Kasar Da Libya
Aug 24, 2018 14:31Mayakan wata sabuwar kungiyar yan tawaye a kasar Chadi sun kai hari kan sojojin kasar da ke kan iyakar kasar da kasar Libya.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Ci Gaba Da Kama Fitattun Masu Adawa Da Gwamnatin Kasar
Aug 24, 2018 14:31Jami'an Tsaro a kasar Masar sun kama wasu karin fitattun yan adawa da gwamnatin kasar, inda a jiya Alhamis suka kama Raed Salama mamba a jam'iyya mai adawa ta "Al-Karamah" da kuma Yahya Kazaz wanda shi ma fitaccen mai adawa da gwamnatin Abdulfattah Assisi ne.
-
An Kafa Halin Ko Ta Kwana A Kasar Libya
Aug 24, 2018 08:29Ma'aikatar harkokin cikin gidan Libya a karkashin gwamnatin hadin kan kasa ta sanar da halin ko-ta-kwana bayan harin da kungiyar Da'esh ta kai wa birnin Tripoli
-
An Yi Wa Manyan Jami'an Sojan Kasar Aljeriya Murabus
Aug 24, 2018 08:27A cikin kasa da shekara guda gabanin manyan zabukan kasar Alheriya, shubagan kasa ya sauke wasu manyan kwamandojin soja daga mukamansu
-
Mahukuntan Afrika Ta Kudu Suna Ci Gaba Da Yin Allah Wadai Da Furucin Shugaban Amurka
Aug 24, 2018 02:00Mahukuntan Afrika ta Kudu suna ci gaba da yin tofin Allah tsine kan furucin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan kasarsu.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya A Yankin Arewacin Kasar
Aug 24, 2018 01:54Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan wajen binciken ababan hawa a garin Zliten da ke gabashin birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya, inda suka kashe sojojin gwamnatin kasar hudu.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Yi Awungaba Da Wani Fitaccen Dan Adawa A Kasar
Aug 24, 2018 01:52Jami'an tsaron Masar sun kame wani fitaccen dan adawa a kasar da ya nemi gudanar da zaben jin ra'ayin jama'a kan makomar shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi na ya ci gaba da mulki ko kuma ya yi murabus.