-
Yawan Mutanen Da Cutar Ebola Ta Kashe A Kasar DR Congo Sun Haura 60
Aug 24, 2018 01:52Ma'aikatar lafiya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa: Yawan mutanen da cutar Ebola ta kashe a halin yanzu ya haura mutane 60.
-
Shugaban Amurka Ya bukaci Sakataren Harkokin Wajen Kasar Ya Binciki Kisan Manoma A Afrika Ta Kudu.
Aug 23, 2018 14:31Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bukaci sakataren harkokin wajen kasar Mike Pompeo ya binciki labaran kisan manoma fararen fata a kasar Afrika ta kudu da suka isa kunnensa.
-
Wata Kotu A Jihar Ondo A Tarayyar Najeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 7
Aug 23, 2018 14:30Wata babbar kotu a birnin Akure na jihar Ondo a kudancin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan mutane 7 wadanda ta tabbatar da laifin kisan wani dan kasuwa mai suna Banji Adafin a shekarar da ta gabata.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Kama Shugaban Wata Jam'iyyar Adawa Na Kasar
Aug 23, 2018 14:30Wasu kafafen yada labarai sun bada labarin cewa an kama wani dan adawa da gwamnatin kasar saboda bada shawarar a gudanar da zaben raba gardama a kan shugabancin shugaba Abdulfattah Assisi.
-
Kwale-Kwalen Bakin Haure Ya Nutse Kusa Da Gabar Ruwa A Kasar Tunisia Mutum 5 Sun Mutu
Aug 23, 2018 14:29Jami'an tsaro na bakin ruwa a kasar Tunisia sun bada sanarwan gano gawakin mutane 5 wadanda kwale-kwalensu ya nutse a kokarinsu na tsallakawa zuwa tsibirin Lampedusa na kasar Italia.
-
Sudan: Al-Bashar Ya Yi Alkawarin Kawo Gyara A Tattalin Arzikin Kasar
Aug 23, 2018 07:29Shugaba Omar Al-Bashir na kasar Sudan ya yi da'awar cewa rage jami'an Diplamasiyar kasar da ya yi a kasashen waje zai taimaka wajen rage kudaden da kasar ke kashewa.
-
An Hallaka Sojojin Hayar Saudiya Sama Da 40 A Yammacin Kasar Yemen
Aug 23, 2018 07:28Ma'ikatatar tsaron kasar Yemen ta sanar da hallaka tare da jikkata sojojin hayar Saudiya sama da 100 a yammacin kasar
-
An Karfafa Matakan Tsaro a Birnin Harare Na Zimbabwe
Aug 23, 2018 07:28Bayan da Babban alkalin kasar Zimbabuwe ya sanar da cewa zai yanke hukunci kan zaben shugaban kasar a gobe juma'a, aka baza jami'an tsaro a birnin harare.
-
Libiya Ta Bayyana Adawarta Na Dawo Da Bakin Haure Kasar
Aug 23, 2018 07:26Ma'aikatar harakokin wajen Libiya ta ce kokarin da hukumomin Turai ke yi na dawo da bakin haure na kasashen Afirka da suke kasashen Turan zuwa kasar Libiya, zalinci ne kuma abu da kasar ba za ta amince da shi ba.
-
Zimbabwe Na Daukar Matakai Na Fuskantar Takunkumin Amurka
Aug 23, 2018 02:10Gwamnatin kasar Zimbabwe tana daukar matakai na fuskantar takunkumin Amurka, ta hanayar yin amfani da arzikin da Allah ya hore mata, da kuma kara fadada mu'amalarta da wasu kasashen.