-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Bukaci A Ba Da Kariya Ga Masallacin Kudus
Aug 22, 2018 14:26Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa ta yi kira ne ga MDD da ta kawo karshen keta hurumin masallacin Kudus da HKK take yi
-
Afrika Ta Kudu Ta Maida Martani Ga Matsin Tattalin Arzikin Da Amurka Ta Dora Mata
Aug 22, 2018 07:24Gwamnatin kasar Afrika ta kudu ta maida martani ga siyasar gwamnatin shugaba Trump ta kara kudaden haraji kan bakin karfe da karfen aluminium da ake shigo da su Amurka daga kasar.
-
Mutane Dubu Guda Ne Zasu Amfana Da Shirin Shugaban Kasa Na Tallafin Kiwon Lafiya A Jihar Kano
Aug 22, 2018 07:23Mai bawa shugaban kasa shawara kan kafafen yada labarai Alhaji Shaaban Sharasa ya bayyana cewa mutanen jihar Kano dubu guda ne zasu amfani da shirin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kiwon lafiya kyauta a jihar Kano.
-
Majalisar Dattijan Kasar Congo Ta Bukaci Madugun 'Yan Adawa Ya Dawo Gida
Aug 21, 2018 14:31Shugaban Majalisar datijan jamhoriyar D/Congo ya bukaci madugun 'yan adawar kasar ya dawo gida domin ya halarci zaben shugaban kasa da za a yi a kasar
-
Tsaurara Matakan Tsaro A Masar A Lokacin Gudanar Da Bukukuwan Babban Sallah
Aug 21, 2018 08:07Jami'an tsaron Masar sun tsaurara matakan tsaro a kasar musamman a wajajen tarukan jama'a da suka hada da Masallatai, Majami'u da wajajen shakatawa a lokacin bukukuwan babban sallah.
-
Kishin Kasar Shugaban Tanzaniya Yana Janyo 'Yan Adawa Zuwa Ga Jam'iyya Mai Mulki
Aug 21, 2018 08:00Manyan jami'ai a jam'iyyun adawar Tanzaniya suna ci gaba da canza sheka zuwa ga jam'iyya mai mulki a kasar sakamakon kishin kasa da shugaba John Magufuli ke nunawa a fagen bunkasa ci gaban kasarsa.
-
An Fara Sayar Da Fom Din Takarar Shugabancin Kasa A Najeriya
Aug 21, 2018 04:26Hukumar zaben Najeriya ta sanar da cewa, ta fara sayar da fom din tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shekara ta 2019.
-
MDD: Rikicin Cikin Gida A Libya Ya Lakume Rayukan Mutane Fiye Da 130
Aug 21, 2018 04:24Majalisar dinkin duniya ta ce a cikin shekara ta 2018 da muke ciki, rikicin cikin gida akasar Libya, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 130.
-
Congo: Adadin Wadanda Suka Rasu Sakamakon kamuwa Da Cutar Ebola Ya kai 50
Aug 21, 2018 04:23Rahotanni daga jamhuriyar dimukradiyyar Congo na cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a kasar sakamakon kamuwa da cutar Ebola ya kai mutane 50.
-
Kotun Kundin Tsarin Mulki A Mali Ta Amince Da Sakamakon Zaben Shugabancin Kasar
Aug 20, 2018 13:44Kotun da ke kula da kundin tsarin mulkin kasar Mali ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da zaben shugabancin kasar zagaye na biyu tare da amincewa da sakamakon zaben.