-
An Tsananta Hare-Hare Kan Ma'aikatan Kungiyoyin Bada Agaji A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Aug 20, 2018 02:13Ofishin wakilin hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya a birnin Bangi na kasar Afrika ta tsakiya ya bayyana cewa jami'an bada agaji na hukumar da sauran kungiyoyin bada agaji na kasa da kasa suna fama da hare hare da kuma sata a wurare da dama a kasar.
-
Watannin 6 Kafin Zaben Shekara Ta 2019 Amma Akwai Katunan Zabe Miliyon 7.5 Wadanda Ba'a Karba Ba
Aug 20, 2018 02:11Watannin 6 kafin a gudanar da zabubbuka a tarayyar Najeriya amma har yanzun mutane mutane kimani miliyon 7.5 ba je suka karbi katunansu na zabe a hukumar zaben kasar ba.
-
Shugaba Buhari Ya Yi Alkawarin Daure Barayi Da Dama
Aug 19, 2018 07:58Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kamawa tare da hukunta karin manyan jami’ai da ‘yan siyasar da suka jefa tattalin arzikin kasar cikin mummunan hali ta hanyar wawashe kudaden al’umma.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Kasar Mali
Aug 18, 2018 14:42Yan adawa a kasar Mali sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa zagaye na biyu da aka gudanar a kasar.
-
Yan Sandan Senegal Sun Kama Bakin Haure 30 Birnin Dakar Fadar Mulkin Kasar
Aug 18, 2018 14:38Rundunar 'yan sandan Senegel ta sanar da kame bakin haure 30 a birnin Dakar fadar mulkin kasar a kan hanyarsu ta neman tafiya zuwa kasashen yammacin Turai.
-
Shugaban Kasar Niger: Tushen Warware Matsalar Bakin Haure A Turai Yana Kasar Libya
Aug 18, 2018 02:00Shugaban kasar Niger Mohammad Yusuf ya bayyana cewa hanyar warware kwararan yan gudun hijira da suke kwarara zuwa kasashen turai ta kasar Libya.
-
Kashi 92% Na Mutanen Sudan Basa Goyon Bayan Shugabancin Al-Bashir.
Aug 18, 2018 01:59A wani zaben jin ra'ayin da aka gudanar a kasar sudan sakamakon ya nuna cewa kashi 92% na mutanen kasar basa goyon bayan shugaba Umar Hassan Al-Bashir ya sake tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shekara ta 2020.
-
An Bayyana Matsalolin Da Shugaban Kasar Mali Zai Fuskanta Bayan Zabensa A Karo Na Biyu
Aug 18, 2018 01:59Masana sun bayyana cewa shugaban kasar Mali Ibrahim Bubakar Kaita yana da tarin matsalolin da yakamata ya warwaresu a zangon shugabancin kasarsa karo na biyu.
-
Wani Bene Ya Rubta A Abuja Mutane Akalla Biyu Ne Suka Rasa Rayukansu.
Aug 18, 2018 01:57Wani bene mai hawa hudu wanda kuma ba'a kammala gininsa ba ya rubta a unguwar Jabi na Abuja babban birnin tarayyar Nigeria.
-
Shugaban Kasar Madagaska Ya Bayyana Anniyarsa Ta Shigaban Takarar Shugabancin Kasar
Aug 18, 2018 01:57Shugaban kasar Madagaska Hery Rajao-narimam-pianina ya bada sanarwan shiga takarar shugabancin kasar a karo na biyu a karshen wannan shekara