-
Kasashen Sudan Da Habasha Za Su Girke Sojojin Hadin Gwiwa Akan Iyakokinsu
Aug 17, 2018 14:33Babban hafasan hafsoshin sojojin Sudan Kamal Abdul Ma'aruf ne ya sanar da haka a yayin ganawa da takwaransa na kasar Habasha Ma'ara Makonan
-
An Hana Jirgin "Yan Sahayoniya Shiga Cikin Iyaka Tunisiya Ta Ruwa
Aug 17, 2018 14:28Radiyon Shams FM na kasar Tunisiya ya ce; Wasu masu fafutuka ne su ka hana jirgin ruwan 'yan sahayoniya na Cornilos yada zango a tashar jiragen ruwa ta Radas
-
Borno: Kananan Yara 33 Sun Mutu A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Aug 17, 2018 14:26Kungiyar likitoci ba tare da iyaka ba ta kasa da kasa ce ta sanar da mutuwar yaran saboda rashin abinci mai gina jiki
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Hana Jirgin Ruwan H.K.Isra'ila Shiga Tashar Jirgin Ruwan Kasarta
Aug 17, 2018 07:44Kungiyar kasa da kasa mai fafatukar ganin an yanke duk wata alaka da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a duniya ta "BDS" a takaiceta sanar da cewa: Gwamnatin Tunusiya ta hana jirgin ruwan haramtacciyar kasar Isra'ila shiga cikin tashar jirgin ruwan kasar.
-
Mali: 'Yan Adawa Sun Nuna Shakku Kan Sakamakon Zabe Zagaye Na Biyu
Aug 16, 2018 13:39Magoya bayan dan takarar adawa Soumaila Cisse sun nuna rashin gamsuwa da sakamakon zaben shugaban kasar Mali zagaye na biyu da aka gudanar a jiya.
-
Adadin 'Yan Tawayen Darfur na Sudan Na Karuwa A kasar Libya
Aug 16, 2018 13:33A wani rahoton da majalisar dinkin duniya ta fitar, an bayyana cewa mayakan 'yan tawayen yankin darfur na kasar Sudan na karuwa a kasar Libya.
-
An Yake Hukuncin Kisa Kan Wadanda Suka Kashe Masu Zanga Zanagar Yin Allawadai Da Gwamnatin Kazzafi
Aug 16, 2018 07:47Ma'aikatar sharia a kasar Libya ta bada sanarwan yanke hukuncin nkisa kan mutane 45 wadanda kotu ta tabbatar da cewa suna da hannu wajen kissan masu zanga zangar yin allawadai da gwamnatin shugaban mu'ammar kazzafi a birnin Tripoli babban birnin kasar a shekara ta 2011.
-
Yan Tawayen Darfur Na Kasar Sudan Suna Kara Samun Karfi A Kasar Libya
Aug 16, 2018 07:47Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa yan tawayen yankin Darfur na kasar Sudan suna shirin sake tada yaki a yankin bayan sun maido da karfinsu a kasar Libya.
-
Burutai Tare Da Manya Manyan Jami'an Sojojin Najeriya 49 Sun Zauna Jarrabawar Harsuna Uku Na Kasa
Aug 16, 2018 07:46Babban hafasan hafasan hafsoshin sojojin Najiriya Janar Burutai tare da wasu manya manyan jami'an sojojin kasar 49 sun zauna jarrabawar iya manya manyan harsunan kasar guda ukku don kyautata ayyukansu.
-
Yansanda A Jihar Zamfara Sun Kama Yan Bindiga 20 Tare Da Bindigogi 7
Aug 15, 2018 14:38Yansanda a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya sun bada labarin kama yan bindiga 20 da kuma bindogogi 7 a wurare daban daban a jihar.