-
Yansanda A Najiriya Sun Gurfanar Da Danjarida Mai Aiki Wa Jaridar Premium Times A Gaban Kotu.
Aug 15, 2018 14:36A yau laraba ce hukumar yansanda a Nigeria ta gurfanar da Samuel Ogundipe dan jarida mai aikiwa jaridar Premiumtimes ta kasar a gaban wata kutu a Abuja.
-
An Hana Amfani Da Kayan Amurka Cikin Kasar Senegal
Aug 15, 2018 08:16Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ce ba da labarin cewa; Mutanen kasar ta Sengal sun fara kamfe na hana amfani da kayan da Amurka ta kera
-
Abu Ghaid Ya Zargi Iran Da Tsoma Baki A Harakokin Kasashen Larabawa.
Aug 15, 2018 02:11Babban Saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya zargi kasar Iran da yin katsa landan a harkokin kasashen Larabawa, tare da bayyana Iran a matsayin barazana ga harakokin tsaron kasashen Larabawa.
-
An Haramta Kayayyakin Amurka A Senegal
Aug 15, 2018 02:10Domin goyon bayan kasar Turkiya, Al'ummar kasar Senegal sun haramta sayar kayayyakin da suke fitowa daga kasar Amurka.
-
Guterres ya bukaci 'yan takarar zaben Mali su kai zuciya nesa
Aug 15, 2018 02:08Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar kasashen Turai sun bukaci taka tsan tsan a Mali, bayan da dan takaran zaben shugaban kasa daga bangaren yan adawa, Soumaila Cisse ya ce ba zai amince da sakamakon zaben kasar ba
-
Madugun 'Yan Adawar Kasar Mali Ya Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Aug 14, 2018 08:54Dan takarar jami'iyyar adawa Soumaila Cisse ya ce al'ummar Kasar Mali ba za su lamince da murdiyar zabe ba, don haka al'umma "su tashi tsaye".
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda 14 A Gabashin Libiya
Aug 14, 2018 08:53Sojojin kasar Libiya sun sanar da hallaka 'yan ta'adda 14 a gabashin kasar
-
Al'ummar Tunisiya Sun Gudabar Da Zanga-Zangar A Gaban Ofishin Jakadancin Saudiya
Aug 14, 2018 08:53Wasu daga cikin al'ummar kasar Tunisiya sun gudanar da jerin gwano zuwa ofishin jakadancin Saudiya dake birin Tunis domin nuna rashin amincewarsu kan hana visa
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutum 10 A Najeriya
Aug 14, 2018 08:53Wasu mutane biyu da ake zaton mayakan boko haram ne sun kai harin kunar bakin wake a jahar Adamawa dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
Sudan Ta Kudu Ta Zargi Amurka Da Kasashen Turai Da Yin Kafar Ungulu Ga Matakan Sulhu A Kasar
Aug 14, 2018 02:44kakakin gwamnatin Sudan ta Kudu ya zargi kasar Amurka da kawayenta na kasashen yammacin Turai da yin kafar ungulu ga duk wani matakin sulhu da ake dauka a kasarsa.