-
Human Rights Watch Ta Bukaci Hukunta Masu Hannu A Kisar Fararen A Masar A Shekara Ta 2013
Aug 14, 2018 02:40Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta bukaci gwamnatin Masar da ta dauki matakin hukunta masu hannu a aiwatar da kisan gilla kan fararen hula a kasar a shekara ta 2013.
-
Prof. Osinbajo Zai Kasance Mataimakin Shugaban Buhari A Zaben Shekara Ta 2019
Aug 13, 2018 14:42Mukaddashin shugaban kasar Najeria farfesa Yemi Osingbaji zai ci gaba da kasancewa mataimakin shugaba Buhari a zaben shekara ta 2019
-
Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Gidan Sakatarin Gwamnatin Kasar Kamaru
Aug 13, 2018 14:40Jami'an tsaro a birnin yahunde na kasar Kamaru sun bude wuta kan wasu yan bindiga da suka kai hari kan gidan sakatarin gwamnatin kasar Mr Ferdinand Ngoh Ngoh a daren asabar da ta gabata.
-
Shugaban Kasar Tunisia Ya Bukaci A Bawa Mata Gado Dai Dai Da Na Maza
Aug 13, 2018 14:39Shugaban kasar Tunisiya Beji Essebsi ya bukaci majalisar dokokin kasar ta samar da doka wacce zata bawa mata gado dai dai da na maza sabanin yadda yake a sharia, amma tare da bawa iyalai wadanda suke bukatar gado irin na shari'a su yi hakan.
-
An Kama Masu Adawa Da Sake Tsayawar Takarar Shugaban Kasa Na Butaflika A Algeria
Aug 13, 2018 14:36Jami'an tsaro a kasar Aljeria Sun Tsare wasu yan siyasa wadanda suke adawa da sake shiga shugaban kasa ma ci Abdulaziz Butafleka takarar shugabancin kasa karo na biyar.
-
Mali: An Kammala Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu
Aug 13, 2018 08:17A jiya Lahadi ne aka yi zaben shugaban kasar wanda ya fara daga karfe 8 na safe zuwa karfe 7 na marece
-
Masar: An Kama Wadanda Ake Zargi Da Shirya Kai Harin Kunar Bakin Wake
Aug 13, 2018 08:16Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kame wasu mutane da suka shirya kai wa wata majami'a hari a arewacin birnin alkahira
-
Tashin Nakiya Ya Hallaka Mutum 6 A Gabashin Burkina Faso
Aug 12, 2018 14:29Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a gabashin kasar Burkina Faso.
-
An Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu A Mali
Aug 12, 2018 14:29Al'ummar kasar Mali sun gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a wannan lahadi, inda aka fafata tsakanin shugaba mai ci Ibrahim Boubakar Keita da abokin hamayarsa Soumaila Cise.
-
'Yan Kasar Ivory Coast Sama Da 150 Ne Aka Mayar Da Su Gida Daga Libiya
Aug 12, 2018 14:28Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasa da kasa ta mayar da bakin haure 'yan kasar Ivory Coast sama da 150 daga kasar Libiya