-
An Kama 'Yan Ta'adda Da Dama A Tsakanin Iyakokin Aljeriya Da Tunisiya
Jul 28, 2018 03:59Ma'aikatar tsaron Aljeriya ce ta sanar da kame 'yan ta'addar akan iyakarta da kasar Tunisiya
-
An Gudanar Da Zanga Zanga A Kasar Ethiopia Kan Kissan Shugaban Aikin Gida Madatsar Ruwa Ta Annahdah
Jul 27, 2018 14:49Daruruwan mutanen kasar Ethiopia ko Habasha suna gudanar da zanga zanga a birnin Abdisababa babban birnin kasar saboda kissan da aka yi wa shugaban aikin gida madatsar ruwa ta Annahda .
-
An Kama Yan Ta'adda Da Dama A Kan Iyakar Kasar Algeria Da Tunisia
Jul 27, 2018 14:47Ministan tsaron kasar Algeria ya bayyana cewa jami'an sojojin kasar tare da hadin kai da tokororinsu na kasar Tunisia sun sami nasarar kama wasu yan ta'adda a kan iyakokin kasashen biyu.
-
Najeriya : Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Fi Na Boko Haram Muni, Inji ICG
Jul 27, 2018 00:12Kungiyar International Crisis Group, dake nazari kan rikice-rikice a duniya, ta fitar da wani rahoto kan rikicin kabilanci a Najeriya wanda ke cewa, rikicin manoma da makiyaya a tsakiyar Najeriyar, ya fi na kungiyar Boko Haram muni.
-
An Gano Wani Sabon Nau'in Cutar Ebola A Saliyo
Jul 26, 2018 23:39Gwamnatin Saliyo, ta sanar da gano wani sabon nau'in cutar Ebola a jikin jemage, shekaru biyu bayan kawo karshen cutar Ebola data kashe mutum sama da 11,000 a yammacin Afrika.
-
Uganda : Kotu Ta Bude Wa Museveni Hanyar Sake Tsayawa Takara A Karo Na 6
Jul 26, 2018 23:13Kotun tsarin mulki a Uganda ta share wa shugaban kasar, Yoweri Museveni, hanyar sake sake tsayawa takara a karo na shida, a babban zaben kasar na 2021 idan Allah ya kai.
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar ISIS 13 A Gabashin Libiya
Jul 26, 2018 14:39Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da hallakar 'yan ta'adda ISIS 13 a yayin gumurzu da Sojoji a gabashin kasar
-
An Halaka Mayakan Daesh 13 A Gabacin Kasar Libya
Jul 26, 2018 07:32Majiyar jami'an tsaro na kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda na kungiyar Daesh 13 a fafatawa da su a gabacin kasar
-
Shugaban Kasar China Ya Gargadi Amurka Kan Yakin Kasuwanci Da Ta Fara
Jul 26, 2018 07:31Shugaban Kasar China Xi Jinping ya gargadi Amurka kan yakin kasuwanci da ta fara, ya kuma kara da cewa abin zai cutar da kowa.
-
Sudan Ta Kudu: An Cimma Yarjejeniya Kan Raba Madafan Iko
Jul 26, 2018 02:27Gwamnati da 'yan tawayen Sudan ta kudu sun cimma yarjejeniya akan raba madafan iko a tsakaninsu