-
An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Libiya, Nijar, Sudan Da Chadi
Jun 02, 2018 13:53Gwamnatin kasar Libiya ta sanar da sanya hannu kan yarjejjeniyar tsaro na kare iyakokin kasar da kasashen Nijar, Sudan da Chadi.
-
Masar : An Rantsar Da Al-Sissi A Wani Sabon Wa'adi Mulkin Na Biyu
Jun 02, 2018 13:53Shugaban kasar Masar Abdel Fattah al Sisi ya yi rantsuwa kama aiki a wani sabon wa'adi na biyu kan karagar mulki a gaban 'yan majalisar dokokin kasar a wannan assabar.
-
Al'ummar Kasar Maurtaniya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Palasdinawa
Jun 02, 2018 13:52Kungiyoyin farar hula a Nouakchott babban birnin kasar Maurtaniya sun gudanar da zanga -zangar goyon bayan masallacin Qudus da kuma al'ummar Palastinu.
-
Dakarun Sulhu Sun Yi Watsi Da Zargin Kashe Farar Hula A Afirka Ta Tsakiya
Jun 02, 2018 13:52Dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar Afirka ta tsakiya sun yi watsi da zargin da kungiyar Saleka ta yi musu na kisar fararen hula a tsakiyar kasar.
-
AU Ta Yi Suka Dangane Da Shishigin UAE A Cikin Lamuran Kasar Somalia
Jun 02, 2018 07:38Kungiyar tarayyar Afrika ta yi Allah wadai da shishigin da wasu kasashen waje suke yi a kasar Somalia, ta kuma kara da cewa hakan zai iya gurgunta kokarin dawo da zaman lafiaya a kasar.
-
Libya: A Cikin Wata Daya Mutane 47 Ne Suka Rasa Rayuykansu A Rikicin Cikin Gida
Jun 02, 2018 07:28Tawagar Majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa daga farkon watan Mayun da ya gabata zuwa karshen watan mutane 47 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ta'addanci da kuma yake-yake tsakanin kungiyoyin daban daban a kasar.
-
Za'a Shiga Wani Sabon Yajin Aiki A Wani Bangaren Na Ma'aikatar Kiwon Lafiya A Najeriya
Jun 02, 2018 07:22Sa'o'i kadan bayan da kungiyar ma'aikatan asbitoci ta Join Health Sector Unions (JOHESU) tana ajiye yakin aikinta na kwanaki 44, kungiyar liticin dalibai ta "the nigerian association of resident Doctors (NARD) ta bada sanarwan cewa tana shirin shiga yajin aiki.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Watsi Da Rahoton Amnesty Intl Kan Cin Zarafin Mata A Sansanonin 'Yan Gudun Hijira
Jun 02, 2018 01:02Rundunar sojin Nijeriya ta mayar da martani ga rahoton kungiyar kare hakkokin bil'adama din nan ta kasa da kasa Amnesty International da ya zargin sojojin da yin fyade da sauran nau'oi na cin zarafin mata a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihar Borno.
-
An Fara Wani Shiri Na Kawar Da Limaman Masallatai Masu Ra'ayin Takfiriyya A Mauritaniya
Jun 02, 2018 01:02Ma'aikatar ilimi da shiryarwa ta Musulunci ta kasar Mauritaniya ta fara aiwatar da wani shiri na kawo gyara a masallatan kasar da nufin kawar da limaman masallatai masu akidar wahabiyanci na takfiriyya a kasar.
-
Rikicin Siyasar Madagascar: Sojoji Sun Yi Barazanar Shigowa Cikin Harkokin Siyasa
Jun 02, 2018 01:02Sojojin kasar Madagaska sun yi barazana shigowa cikin harkokin siyasar kasar, watakila da ma kwace madafun iko matukar dai 'yan siyasar kasar suka gagara kawo karshen rikicin siyasar da take faruwa a kasar.