-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gabatar Da Tallafin Gaggawa Ga 'Yan Gudun Hijirar Sudan
May 17, 2018 07:18Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karin tallafi domin agazawa 'yan gudun hijirar kasar Sudan sakamakon halin tsaka mai wuya da suke ciki.
-
Kwamitin Tsaro Ya Tsawaita Wa'adin Aikin Dakarun Sulhu Na AU A Somaliya
May 17, 2018 01:08Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sake sabunta wa'adin aikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na Kungiyar Tarayyar Afirka a kasar Somaliya.
-
Ana Ci Gaba Da Matsa Wa Gwamnatin Sudan Lambar Janye Sojojinta Daga Yemen
May 17, 2018 01:07Sabuwar hadin gwuiwan jam'iyyun adawa a kasar Sudan karkashin jagorancin Ghazi Salahuddin, shugaban jam'iyyar adawa ta Reform Now movement ta bukaci gwamnatin kasar da janye sojojin daga Yemen da kuma dawo da su gida.
-
Ana Ci Gaba Da Takurawa Gwamnatin Kasar Sudan Don Ta Dawo Da Sojojin Kasar Daga Kasar Yemen
May 16, 2018 14:46Wata sabuwar gamayyar jam'iyyun siyasa ta kasar Sudan wacce ake kira "Gamayyar Hadin kan Kasa" ta bukaci gwamnatin kasar ta gaggauta dawoda sojojin kasar wadanda suke yaki a kasar Yemen.
-
An Tsawaita Aikin Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Kungiyar Tarayyar Afrika A Kasar Somalia
May 16, 2018 14:38Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya tsawaita wa'adin dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afrika a kasar Somalia.
-
Gwamnatin Jihar Kaduna Tare Da Wani Kamfani Suna Horasda Jami'an Jinya 138 Don Yaki Da Shan Kwayoyi
May 16, 2018 14:34Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Nijeriya tana aiki tare da wani kamfanin don horasda ma'aikatan jinya da jami'an agaji kan yadda za su shawo kan shan kwayoyi a jihar.
-
Ma'aikatan Zimbabwe sun yi watsi da karin kashi 10 kan albashinsu
May 16, 2018 01:12Kungiyoyin ma’aikata a kasar Zimbabwe sun yi watsi da tayin da gwamnati na karin kaso 10 cikin dari kan albashinsu, bayan da tun farko suna mika bukatar kara musu albashin zuwa ninkin dari bisa dari.
-
Jami'an Tsaron Senegal Sun Hallaka Dalibin Jami'a
May 16, 2018 01:12Taho mu gama tsakanin dali'an jami'a da jami'an tsaron kasar Senegal ya yi sanadiyar mutuwar dalibi guda tare kuma da jikkata mutane 20 na daban.
-
Boko Haram Sun Kai Harin Kunar Bakin Wake A Konduga
May 16, 2018 01:11'Yan kungiyar Boko Haram suka kai harin kunar bakin wakin a garin Konduga na jahar Borno dake shiyar Arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu 'yan kato da gora 5.
-
Gwamnati Ta Gurfanar Da Sheikh Zakzaky A Gaban Kotu A Kaduna
May 15, 2018 12:17Gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da shugaban Harkar Musulunci a Nijeriya (Islamic Movement) Sheikh Ibrahim El-Zakzaky tare da mai dakinsa malama Zeenatu Ibrahim a gaban babbar kotun jihar Kaduna cikin matsanancin tsaro.