-
Kungiyoyin Addini A Uganda Sun Ki Amincewa Da Sanya Haraji Kan Shigo Da Alkur'ani Da Bible
May 15, 2018 12:16Kungiyoyin addinan Musulunci da Kiristanci a kasar Uganda sun nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na sanya haraji kan kayayyakin da suke da alaka da addini irin su Alkur'ani da Bible da ake shigowa da su kasar daga waje haraji.
-
Nijar : An Fara Sauraren Jagororin Kungiyoyin Fara Hula Da Ake Tsare Da
May 15, 2018 01:18A Jamhuriya Nijar, an fara sauraren jagororin kungiyoyin fara hular nan da ake tsare da a gidajen kurkuku kan bijirewa dokar hana zanga zanga a ranar 25 ga watan Maris da ya gabata.
-
Rasha 2018 : Najeriya Ta Fitar Da Jerin Sunayen 'Yan Wasa
May 15, 2018 01:18Mai horas da 'yan wasa na tawagar kwallon kafa ta Najeriya, Gernot Rohr, ya fitar da kwarya-kwaryar sunayen 'yan wasa 30 wadanda daga cikinsu za su buga wa kasar wassani a gasar cin kofin Duniya wanda za a fara a watan Yuni mai zuwa a kasar Rasha.
-
Buhari Ya Yi Bayyani Kan Kudaden Sata Da Aka Kwato Na Lokacin Abacha
May 14, 2018 14:27Shugaban Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya ce gwamnatinsa zata kashe dalar Amurka miliyan 320 wadanda aka karbo daga kudaden da aka sace a lokacin gwamnatin Abacha kan shiri na musamman don tallafawa rayuwar talakawan kasar.
-
Kasashen Sahel Sun Sha Alwashin Fara Kaddamar Da Farmaki A Kan 'yan Ta'addan Yankin
May 14, 2018 02:43Kasashe biyar mambobi na kungiyar yankin Sahel sun sha alwashin fara kaddamar da ayyukan farmaki na rundunar yaki da ta'addanci a kan dukkanin wuraren 'yan ta'adda a yankin baki daya.
-
Aljeriya Ta Yi Allawadai Da Zargin Da Morocco Ta Yi Wa Iran Da Hizbullah Kan Polisario
May 14, 2018 02:42Gwamnatin kasar Aljeriya ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da zargin da gwamnatin kasar Morocco ta yi wa Iran da Hizbullah, kan cewa suna taimaka wa kungiyar Polisario.
-
OCHA : Ambaliyar Ruwa Ta Raba Mutane 220,000 Da Muhallansu A Somaliya
May 13, 2018 13:34Ofishin kula da harkokin jin kai na MDD ya bayyana cewa, kimanin mutane dubu dari biyu da ashiri ne, suka rasa matsugunansu, sakamakon barnar da kogunan Juba da Shabelle ke ci gaba da yi bayan da suka tumbatsa biyo bayan ruwan sama mai karfin gaske da aka tabka.
-
Korar 'Yan Gudun Hijira Sudan Daga Nijar, Rashin Imani Ne_Amnesty
May 13, 2018 10:04Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa (Amnesty International), ta yi tir da matakin hukumomin Nijar na korar 'yan Sudan dake neman mafaka a kasar.
-
An Kafa Dokar Ta Baci Akan Cutar Ebola A Kasar Habasha.
May 13, 2018 07:31Kasar Habashan ta dauki wannan matakin ne bayan da cutar ta Ebola ta bulla a cikin kasar Demokradiyyar Congo
-
Somaliya: Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutane 4
May 13, 2018 07:30Bom din ya tashi ne a wani yanki a kusa da dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afirka da ke kudancin kasar.