-
An Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda Biyu A Lokacin Da Suke Kokarin Kai Hari Borno
May 09, 2018 06:11Jami'an tsaro a Nijeriya sun sanar da hallakar wasu 'yan kunar bakin wake mata su biyu a yau din nan Laraba a yayin da suke kokarin kai harin kunar bakin wake wani masallaci a wajen garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya.
-
Gwamnatin Sudan Ta Ja Kunnen Wadanda Ba Su Mika Makamansu Ba A Yankunan Da Ake Fama Da Rikici
May 09, 2018 02:25Mataimakin shugaban kasar Sudan Hasbuh Muhammad Abdurrahma ne yi gargadin yana cewa hukuncin kisa yana jiran masu nuna adawa da shirin kwance damarar yakin
-
Libya: Bom ya tashi a kusa da garin Ra'a Lanuf
May 09, 2018 02:22Jaridar Yaum Sabi'i ta ambato majiyar tsaron kasar Libya na cewa; harin da aka kai na kunar bakin wake ne, ya kuma ci rayukan mutane da dama da jikkata wasu.
-
Yan Adawa A Burundi Sun Koka Kan Yadda Gwamnatin Kasar Take Musguna Masu
May 08, 2018 14:36Gamayyar Jam'iyyun adawa ta kasar Burundi MIZERO ABURUNDI a takaice ta bayyana cewa gwamnatin kasar tana musguna masu don adawa da suke da sauye-sauye a kundin tsarin mulkin kasar.
-
Saudia Zata Saka Kudade Masu Yawa A Sudan Don Sakawa Sojojinta Da Aka Kashe A Yemen
May 08, 2018 14:36Bayan da majalisar dokokin kasar Sudan ta bukaci gwamnacin kasar ta dawo da sojojinta da suke yaki a Yemen zuwa gida, kasar Saudia ta bada sanarwan kashe kudade masu yawa a kasar ta Sudan.
-
Mutane 17 Sun Mutu A Congo Bayan An Tabbatar Da Barkewar Cutar Ebola A Kasar
May 08, 2018 14:26Rahotannin da suke fitowa daga birnin Kinshasa na kasar Democradiyar Congo sun bayyana cewa mutane 21 sun kama da zazzabin da ake zaton na cutar Ebola ce bayan da wasu mutane 17 sauka rasa rayukansu.
-
Sojojin Nijeriya Sun Kwato Mutane Sama Da 1000 Da Boko Haram Suka Yi Garkuwa Da Su
May 08, 2018 06:43Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.
-
An Gagara Cimma Matsaya A Taron Magance Matsalar Madatsar Ruwan Kasar Ethiopia
May 08, 2018 06:42Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai an gagara cimma wani abin a zo a gani a taron tattaunawa tsakanin kasar Masar, Sudan da Ethiopia don magance rikicin da ya kunno kai a tsakaninsu dangane da madatsar ruwar da kasar Ethiopia take ginawa a kan Tekun Nilu.
-
Majalisar Dokokin Najeriya Za Ta Amince Da Kasafin Kudade Na 2018
May 08, 2018 03:21Shugaban majalisar dattijan Najeriya Abubakar Bukola Saraki da kuma shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara, sun sanar da cewa majalisun biyu za su amince da kasafin kundin na shekara ta 2018.
-
Kenya Ta Gargadi Kasashen Larabawa Kan Cutar Da Kasar Somalia Da Suke Yi
May 08, 2018 03:20Gwamnatin kasar Kenya ta gargadi wasu daga cikin kasashen larabawan yankin tekun Fasha musamman UAE dangane da ci gaba da dagula lamurra da suke yi a kasar Somalia.