-
Libya: An Fara Kai Farmaki Da Zummar 'Yanto Da Garin Darnah
May 07, 2018 14:30Kwamandan runduwar Umar al-Mukhtar da ke karkashin sojojin Libya, Salim al-Rufai ya sanar da cewa; A yau litinin ne aka fara kai farmakin a karkashin umarnin Khalifa Haftar
-
Masar: An Yankewa 'Yan Da'esh 9 Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada
May 07, 2018 14:26Jaridar Yaumu Sabi'i ta Masar ta ce ayau litinin ne wata kotu ta yanke hukuncin zaman kurkukun na har abada ga mutane 9 sai kuma wasu mutane 2 da aka yankewa kowanensu zaman kurkuku na shekaru biyar
-
Jam'iyyar Al-Nahdha Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi Na Kasar Tunusia
May 07, 2018 06:40Jam'iyyar Al-Nahda ta masu kishin addini a kasar Tunusiya ta lashe zaben kananan hukumomi da aka gudanar a kasar a jiya Lahadi lamarin da ke nuni da matsayin da take da shi a siyasar kasar.
-
Najeriya : Mutane 45 Suka Mutu A Harin Gwaska
May 07, 2018 01:20Rahotanni daga Najeriya na cewa a kalla mutane 45 suka gamu da ajalinsu a wani hari da aka kai a kauyen Gwaska dake garin Birnin-Gwari a jihar Kaduna dake kudancin kasar.
-
Mali : An Tsaida Shugaba IBK A Matsayin Dan Takaran Shugaban Kasa
May 07, 2018 01:19A Mali, wasu jam'iyyun siyasa su guda 70, sun tsaida Shugaban kasar mai ci Ibrahim Bubakar Keita, a matsayin dan takara shugaban kasa a zaben kasar mai zuwa.
-
Sudan : Tawagar AU Na Nazarin Yanayin Tsaro Da Na 'Yan Gudun Hijira
May 07, 2018 01:17Wata tawagar tarayyar Afrika AU, ta isa Sudan don nazarin ayyukan shirin wanzar da zaman lafiya da kuma halin da 'yan gudun hijira ke ciki a kasar.
-
Sudan:An Gabatar Da Shirin Karbar Makamai A Yankunan Da Ake Rikici
May 06, 2018 14:40Mataimakin shugaban kasar Sudan ya tabbatar da ci gaba da shirin karbar makamai domin tabbatar da tsaro da sulhu a cikin kasar baki daya.
-
Paparoma Ya Bukaci A Kawo Karshen Rikici A Afirka Ta Tsakiya
May 06, 2018 14:39Paparoma Francis na cocin Catholica ya bukaci a kawo karshen rikicin jamhoriyar Afirka ta Tsakiya.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 15 A Yankin Sina
May 06, 2018 06:49Majiyoyin tsaron kasar Masar sun ba da labarin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda su 15 a wani hari ta sama da sojojin kasar suka kai musu a wata tungarsu da ke yankin Sina.
-
Kudaden Libiya : An Bukaci Shugabannin Afrika Su Yi Bayyani
May 05, 2018 13:47Wasu kungiyoyin fara hula a Nijar da Congo sun bukaci shugabanin kasashensu dasu yi bayyani kan kudaden da gwamnatin Libiya ta ce tsohon shugaban kasar mirigayi Muammar Ghaddafi ya ranta masu.