-
Burundi : An Dakatar Da Watsa Shirye Shiyen BBC Da VOA
May 05, 2018 12:12Kasar Burundi, ta bada sanarwar dakatar da shirye shiryen gidajen radiyon muryar Amurka(VOA) da kuma BBC a kasar har na tsawon wata shida.
-
An Kafa Gwamnatin Rikon Kwarya A Gabon
May 05, 2018 07:26Kwanaki uku da murabus din gwamnati bisa umarnin kotun kare kundin tsarin milkin kasar, a jiya juma'a an kafa gwamnatin rikon kwarya a kasar Gabon.
-
An Kai Hari Kan Wuraren 'Yan Ta'adda A Birnin Derna Na Libiya
May 05, 2018 07:20Jiragen yakin Libiya sun yi ruwan bama-bamai kan maboyar 'yan ta'adda a garin Derna na kasar Libiya
-
An Soke Sabuwar Dokar Zabe A Kasar Madagaska
May 04, 2018 14:34Kotun koli ta kundin tsarin mulki a kasar Madagaska ta suke wasu sassa na sabuwar dokar wacce majalisar dokokin kasar ta amince da ita wacce kuma ta jawo kace-nace a cikin yan siyasar kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Samun Karancin Abinci A Yankin Sahel
May 04, 2018 14:33Kungiyoyin bada agaji na majalisar dinkin duniya da wasu masu zaman kansu sun yi gargadi kan yiyuwan samun karancin abinci a yankin Sahel idan har daminar bana bata yi kyau ba.
-
Mutane 112 Ne Suka Rasa Rayukansu A Kasar Kenya Sanadiyyar Ambaliyar Ruwan Sama
May 04, 2018 14:33Ambaliyan ruwan sama a kasar Kenya ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 112 da kuma halakan dabbobi masu yawa a kasar Kenya
-
'Yan Bindiga Sun Sace Wani Bajamishe A Somaliya
May 04, 2018 08:59Kungiyar Agaji ta Red Cross ta sanar da sace jami'inta dan kasar Jamus a Magadushu babban birnin kasar Somaliya.
-
Libiya:An Kashe Sojojin Khalifa Haftar 7 A Gabashin Kasar
May 04, 2018 08:59An hallaka wasu sojoji masu biyayya da janar Khalifa haftar 7 a garin Derna dake gabashin kasar Libiya.
-
Wani Ma'aikacin Hako Da Ma'adinai Ya Hallaka A Johannesburg
May 04, 2018 08:58Girgizar kasar ta auku a gefen birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu ya yi sanadiyar mutuwar wani ma'aikacin hako da ma'adinan zinari tare da bacewar wasu biyar na daban.
-
Nijeriya Da China Sun Cimma Yarjejeniyar Musayen Kudi Da Suka Kai Dala Biliyan 2.36
May 03, 2018 12:55Babban bankin Nijeriya (CBN) ya kulla wata yarjejeniya ta musayar kudi da babban bankin kasar China na kudaden da suka kai Dala biliyan 2.36 da nufin karfafa harkar kasuwanci a tsakanin kasashen biyu.