-
Rwanda: An Kame Mutane 23 Sakamakon Rikicin Da Ya Barke A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
May 02, 2018 13:15Jami'an 'yan sandan gwamnatin Rwanda sun cafke mutane 23 da suke da hannu a rikicin da ya auku a sansanin 'yan gudun hijira na yankin Kiziba da ke yammacin kasar.
-
Piraminstan Kasar Gabon Ya Yi Murabus
May 02, 2018 06:26Bayan matakin da kotun tsarin milkin kasar Gabon ta dauka na kawo karshen Majalisar dokokin kasar, gwamnati ta gabatarwa Shugaban kasar murabus dinta
-
An Kashe Mutane Akalla 6 A Tashe-Tashen Hankula A Afrika Ta Tsakiya
May 02, 2018 02:00Fada tsakanin jami'an tsaro da yan bindiga a birnin Bangi babban birnin Afrika ta tsakiya ya yi sanadiyyar kissan mutane akalla 6.
-
Jami'an Kwana-Kwana Sun Tabbatar Da Samun Gobara A Ginin Babban Bankin Najeriya
May 02, 2018 01:57An tabbatar da faruwar gobara a cikin babban bankin tarayyar Nigeria a jiya Talata tare da kokarin da majiyar bankin ta yi na nuna cewa hayaki ne kawai a dakunan injin bada wutan lantarki na bankin.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Tashin Bon Na Mubi Ya Kai 60
May 02, 2018 01:56Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a harin kunan bakin waken wanda aka kaiwa wani masallaci a birnin Mubi na jihar Adamawa a arewa maso gabacin tarayyar Nigeria ya karu zuwa fiye da mutane 60.
-
Majiyar Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Gwamnatin Congo Tana Hana Binciken Kisan Ma'aikatanta Guda Biyu A Kasar.
May 02, 2018 01:53Ma'aikatan majalisar dinkin duniya da suke aikin lura da aikin bincike kan kissan wasu ma'aikatanta biyu wadanda suke sanya ido kan takunkuman da aka dorawa kasar Congo DMR sun ce gwamnatin kasar tana hana aikinsu gudana kamar yadda yake.
-
Burundi: Wani BAm Da Ya Tashi Ya Jikkata Mutane 15
May 01, 2018 14:23'Yan Sandan Burundi sun sanar da cewa bam din ya tashi ne a gundumar Kayanza da ke arewacin kasar.
-
Najeriya: Fiye Da Mutane 20 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Jahar Adamwa
May 01, 2018 14:21Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato majiyar 'yan sanda a Jahar ta Adamwa suna cewa an kai harin ne dazu a kusa da wani masallaci a garin Mubi.
-
Moroko Ta Sanar Da Yanke Huldar Diplomasiyya Da Iran
May 01, 2018 14:19Gwamnatin ta Moroko ta tuhumi Iran da cewa tana taimakawa kungiyar yammacin Sahara ta Polisariyo, don haka ta sanar da yanke huldar diplomasiyya da Iran
-
Afirka Ta Tsakiya: Akalla Mutane 9 Aka Kashe A Wani Hari A Majami'a
May 01, 2018 14:18Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato majiyar tsaro daga kasar ta Afirka Ta Tsakiya na cewa an kai hari ne da bindigogi da kuma jefa makaman gurneti akan maja'miar.