-
Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Wani Shiri Kula Da Cututtuka Wanda Zai Lashe Dalar Amurka Miliyon 90
Apr 30, 2018 07:47Gwamnatin tarayyar Nigeria ta kaddamar da wani shiri na kula da yaduwar cutattuka a kasar wanda zai lakume dalar Amurka miyoyin 90
-
Yarjejeniya A Bangaren Bunkasa Ilimi Da Bincike Tsakanin Iran Da Kenya
Apr 30, 2018 02:18An rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ke nufin kara bunkasa harkokin ilimi da bincike tsakanin Iran da Kenya.
-
Wani Kwale-Kwale Ya Kife Da Wasu 'Yan Ci Rani A Gabar Ruwan Aljeriya
Apr 30, 2018 02:17Akalla mutane 15 aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon nutsewar wani kwale-kwale da yake dauke da wasu 'yan ci rani da ke shirin tsallakawa zuwa nahiyar turai ta barauniyar hanya daga gabar ruwan kasar Aljeriya.
-
Shugabannin Afrika Na Taro Don Ceto Tafkin Congo
Apr 29, 2018 11:01Kimanin shugabannin kasashe dana gwamnatocin Afrika 20 ne suka hadu a Brazaville, babban birnin Congo Brazaville, a wani taro mai manufar ceto tafkin Congo.
-
Karon Farko, Sojoji Da 'Yan Sanda Na Zabe A Tunisia
Apr 29, 2018 09:47A karon farko 'yan sanda da sojoji a Tunisia na kada kuri'a a tarihin kasar, a yayin zaben farko na wakilan kananan hukumomi tun bayan boren 2011.
-
DRC : An Yanke Wa Jagoran 'Yan Tawaye Daurin Shekaru 20
Apr 29, 2018 09:33Wata kotun soji a Jamhuriya Demukuradiyyar Conko, ta yanke hukuncin daurin shekaru ashirin a gidan kaso ga wani madugun 'yan tawaye, bisa samunsa da laifukan yaki a shekaru goma da suka gabata.
-
Za'a Bude Tattaunawa Kan Matsalolin Tsaro A Kasar Libya A Gobe Litinin A Birnin Alkahira Na Kasar Masar
Apr 29, 2018 07:42Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman a kasar Libya ya gana da ministan harkokin wajen kasar Masar kan matsalolin siyasar kasar Libya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashen Afrika Sun Tsarawa Kansu Harkokin Tattalin Arziki
Apr 29, 2018 07:41Mataimakin babban sakataren Majalisar dinkin duniya a bangaren tattalin arziki ya bukaci kasashen afrika su nisanci bin tsarin tattalin arziki na kasashen yamma.
-
Jam'iyyar Al-Nahdah Ta Kasar Tunisia Ta Gargadi Wadanda Suke Son Dawo Da Mulkin Danniya A Kasar
Apr 29, 2018 07:40Shugaban Jam'iyyar Annahdah ta kasar Tunisia ya yi gargadi ga wadanda suke son dawo da mulkin danniya a kasar kan cewa ba zasu amince da hakan ba.
-
Tsohuwar Shugabar Malawi Ta Koma Gida Malawi Bayan Gudun Hijira Na Kashin Kai
Apr 29, 2018 01:11Tsohuwar Shugabar kasar Malawi Joyce Banda ta koma gida bayan shekaru 4 na gudun hijira na kashin kan ta da ta yi a a waje sakamakon zargin da ake mata na cin hanci da rashawa, tana mai cewa ta dawo ne don ta wanke kanta daga zargin.