-
Ci Gaba Da Kokarin Magance Rikicin Da Ke Ci Gaba Da Faruwa A Kasar Libiya
Apr 29, 2018 01:11Shugaban majalisar koli ta gwamnatin kasar Libiya Khalid Al-Mushri ya ba da labarin wani sabon kokari da ake yi wajen magance rikicin da ke ci gaba da faruwa a kasar Libiya.
-
Akalla Mutane 40 Sun Mutu A Wani Harin Da 'Yan Ta'adda Suka Kai Arewacin Mali
Apr 29, 2018 01:10Gwamnan yankin Menaka da ke arewacin kasar Mali ya bayyana cewa wasu mutane da ake zaton masu tsaurin ra'ayin addini ne sun hallaka wasu buzaye 40, mafi yawansu matasa, a wasu hare-hare da suka kai yankin wanda ake ganin sun kai shi ne da nufin haifar da rikici tsakanin buzaye da fulani makiyaya.
-
Martanin Azhar Kan Kiran Da Wasu Faransawa Suka Yi Na A Cire Wasu Ayoyi Daga Kur'ani
Apr 28, 2018 13:10Cibiyar Azhar ta mayar da kakkausan martani a kan kiran da wasu fitattun Faransawa su 300 suka yi na a cire wasu ayoyi daga cikin kur'ani mai tsarki.
-
Uganda: An Kashe Mutane 2 A Wata Arangama Tsakanin 'Yan Sanda Da 'Yan Ta'adda
Apr 28, 2018 13:08Jami'an 'yan sanda a kasar Uganda sun sanar da mutuwar mutum biyu a wani artabu da ak ayi tsakaninsu da wasu 'yan ta'adda a birnin Kampala.
-
Wani Harin Kunan Bakin Wake Ya Kashe Manyan-Manyan Jami'an Sojojin Kasar Somalia
Apr 28, 2018 07:18Labaran da suke fitowa daga kasar Somalia sun bayyana cewa a wani harin kunan baklin wake da aka kaiwa manya-manyan jami'an sojojin kasar mutane ukku ne suka rasa rayukansu.
-
Majalisar Dinkin Duniya Tana Kokarin Warware Rikicin Siyasar Kasar Madagaska.
Apr 28, 2018 07:18Babban sakataren Majalisar dinkin dunya Antonio Gutteres ya bada sanarwan cewa majalisar tana kokarin shiga tsakani don warware sabon rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Madagaska.
-
Ana Ci Gaba Da Tattaunawa Don Warware Rikicin Kasar Libya A Kasar Morokko.
Apr 28, 2018 07:17Shugaban majalisar koli ta gwamnatin hadin kan kasar Libya ya bayyana cewa suna nan suna ta tattaunawa a tsakanin bangarori daban-daban na yan siyasar kasar Libya a garin Sukhairat kusa da birnin Rabad na kasar Morokko don dawo da zaman lafiya a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwarta Kan Yadda Rikici Yake Kara Tsanani A Sudan Ta Kudu.
Apr 28, 2018 07:17Shugaban tawagar masu sa ido ta majalisar dinkin duniya a Sudan ta kudu ya nuna damuwarsa kan yadda rikici yake kara tsananin a dai-dai lokacinda ake kokarin fara taron sulhuntawa a tsakanin bangarorin da suke rikici a kasar.
-
Sojojin Nigeria Sun Hana Wani Harin Da Boko Haram Ta So Kaiwa Cikin Birnin Maiduguri
Apr 28, 2018 05:07Sojojin Najeria sun bada labarin tare wani harin da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri da nufin shiga garin.
-
Ambaliyar Ruwa Ya Raba Sama Da Mutane Dubu 400 Da Gidajensu A Somaliya
Apr 28, 2018 02:07Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar a daren jiya juma'a cewa sama da mutane dubu 427 ne, ambaliyar ruwa ya raba da mahalinsu a yankuna daban-daban na kasar Somaliya cikin wannan wata na Avrilu da muke ciki.