-
Masar Za Ta Bude Kofar Rafah Na Kwanaki Uku.
Apr 28, 2018 02:03Hukumomin birnin Alkahira sun sanar a jiya juma'a cewa a yau assabar za su bude hanyar Rafah na tsahon kwanaki uku domin kai kawon mazauna yankin Zirin Gaza na Palastinu cikin kasar
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Apr 28, 2018 01:56Hukumar 'yansandar jahar Borno ta sanar da mutuwar mutum 4 a wani hari da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri.
-
NEMA: Mutane 9 Sun Mutu, 'Yan Sanda 2 Sun Sami Raunuka Yayin Harin B/Haram A Maiduguri
Apr 27, 2018 11:38Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA), ta sanar da cewa mutane 9 sun rasa rayukansu kana wasu 'yan sanda guda 2 kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya wanda sojojin suka ce sun dakile shi.
-
Kasar Habasha Za Ta Kayyade Wa'adin Mulkin Firayi Minista A Kasar
Apr 27, 2018 11:37Sabon firayi ministan kasar Habasha (Ethiopia), Abiy Ahmed, ya sanar da aniyarsa ta yin kwaskwarima ga kundin tsarin mulkin kasar da nufin kayyade wa'adin mulkin firayi minista a kasar zuwa wa'adi biyu kacal.
-
Shugaba Buhari Ya Tsira Daga Tsigewa Kan Kashe Dalar Amurka Miliyon 496 Ba Tare Da Izinin Majalisa Ba
Apr 27, 2018 07:39Shugaba Muhammadu Buhari na Nigeria ya tsallaka barzanar tsige shi kan fidda kudade dalar Amurka milliyon 496 ba tare da amincewar majalisar dokokin kasar ba.
-
Mutanen Kasar Liberia Suna Shirin Fara Zaman Dirshen Don Matsawa Shugaban Kasa Kan Kiyaye Gadon Filaye
Apr 27, 2018 07:36Sarakunan gargajiya a kasar Laberia sun koka dangane da dokokin mallakar filaye a kasar, a yayinda masu ragin kare hakkin bil'adama kuma suke shirin fara zaman dirshen kan batun a birnin Mornrovia babban birnin kasar
-
Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri
Apr 27, 2018 01:16Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun murkushe wani hari da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kaiwa birnin Maiduguri na jihar Borno a arewa maso gabashin kasar a jiya Alhamis.
-
Libiya : Marshal Haftar, Ya Koma Gida
Apr 27, 2018 00:01Jagoran sojojin gabashin Libya Marshal Khalifa Haftar ya koma gida jiya Alhamis, bayan shafe kusan makwanni biyu yana jinya a birnin Paris na Faransa.
-
Najeriya: An Kashe Karin Mutane 11 A Jahar Benue
Apr 26, 2018 14:35Gwamnatin jihar Benue ta ce akalla mutane 11 sun rasa rayukansu a garin Makurdi da ke jihar, bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a baya bayan nan.
-
Sojojin Najeriya Sun Kama Mutane Biyar A Jihar Nasarawa Dangane Da Matsalolin Tsaro A Jihar
Apr 26, 2018 07:24Sojoji a Najeria sun bada sanarwan kama mutane 5 wadanda ake tuhuma da hannu cikin rikicin kabilanci da ke faruwa a jihar Nasarrawa.