-
Mutum 4 Sun Hallaka Yayin Zanga-Zangar Dalibai A D/Congo
Jan 28, 2019 15:54Hukumomin jamhoriyar Demokaradiyar Congo sun sanar da mutuwar mutum 4 yayin gudanar da zanga-zangar dalibai a kudu maso gabashin kasar
-
Al'ummar Afirka Ta Tsakiya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Faransa
Jan 28, 2019 15:53Mazauna Bangui babban birnin jamhoriyar Afirka ta Tsakiya sun gudanar da zangar-Zangar adawa da takunkumin sayan makamai da MDD ta kakabawa kasar, tare da dora alhakin hakan a kan kasar Faransa.
-
An Hallaka Daya Daga Cikin Komondojin Kungiyar Alqa'ida A Libiya
Jan 28, 2019 15:53Kakakin rundunar tsaron kasar Libiya ya sanar da kashe daya daga cikin komondojin kungiyar ta'addancin nan na Alqa'ida a kudancin kasar
-
Dan Takarar Jam'iyar PDP A Najeriya Ya Ce Babu Wata Kafa Ta Magudi
Jan 28, 2019 15:52Dan takarar babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, babu wata kafar tafka magudi a zaben shugabancin kasar da za a gudanar a ranar 16 ga watan Fabairu mai zuwa.
-
Hukumar Zabe A Najeriya Ta Amincewar Kungiyoyi 144 Masu Sanya Ido A Kan Zabe Mai Zuwa
Jan 28, 2019 08:31Hukumar Zabe a tarayyar Najeriya ta bawa kungiyoyi 144 damar sanya ido a zabubbukan da za'a gudanar a cikin yan makonni masu zuwa.
-
Kungiyar "Yan Uwa Musulmi" A Masar Ta Bukaci Hadinkan Jam'iyyun Adawa
Jan 28, 2019 08:29Kungiyar "yan uwa musulmi" a kasar Masar ta bukaci jam'iyyun adawa da gwamnatin shugaba Abdulfattah Assisi su dulkule waje guda don tunkararasa.
-
Yemen: An Kashe "Yan Koren Saudiyya 20 A Kan Iyaka
Jan 28, 2019 04:16Sojojin Yemen da su ka yi bata-kashi da 'yan koren Saudiyya sun kashe 20 daga cikinsu
-
'Yan Jaridar Masar Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Boren Mutanen Sudan
Jan 28, 2019 04:13Kungiyar 'yan jarida da manazartan kasar Masar sun fitar da sanarwa da a ciki su ka nuna goyon bayansu ga Zanga-zangar neman kawo sauyi da al'ummar Sudan suke yi
-
Masar: An Kashe Kwamandojin 'Yan Ta'adda Biyu
Jan 28, 2019 04:12Majiyar sojan Masar ta ce an kashe manyan kwamandojin 'yan 'ta'adda biyu ne a yankin Sina
-
Najeriya: Sojojin Najeriya 6 Sun Jikkata Saboda Harin Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Boko Haram
Jan 28, 2019 04:10Kungiyar 'Yan ta'adda ta Boko Haram sun kai hari akan sansanoni biyu na sojojin kasar dake Jahar Borno a arewa maso gabashin kasar