-
Yan Jarida A Kasar Masar Suna Goyon Bayan Mutanen Sudan A Zanga-Zangar Kin Jinan Gwamnati Da Suke Yi
Jan 27, 2019 15:39Yan jarida da kuma malaman jami'o'i da masana sun bayyana goyon bayansu ga mutanen kasar Sudan wadanda suke zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Al-Bashir.
-
An Rantsar Da Alkalan Kotunan Zabe Mai Zuwa A Tarayyar Najeriya
Jan 27, 2019 15:38Mukaddashin Alkalin Alkalai na Najeriya ya rantsar da alkalai da masu taimaka masu 250 na kotunan sauraron koke=koken zabubbuka masu zuwa .
-
Sudan : Al'Bashir Na Ziyara A Masar
Jan 27, 2019 07:55Shugaba Umar Hassan El'Bashir, na Sudan, ya fara wata ziyara a birnin Alkahira na kasar Masar, wadda ita ce ziyararsa ta biyu a ketare, tun bayan soma zanga zangar tsadar rayuwa a kasarsa.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Yaduwar Cutar Ebola A Kudancin Congo
Jan 27, 2019 03:28Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana damuwarta a game da yaduwar cutar ebola a kudancin jamhoriyar Dimokaradiyar Congo.
-
Masar:Jami'an Tsaro Sun Kai Farmaki Kan Masu Gudanar Da Bikin Zagayowar Ranar Juyin juya halin kasar
Jan 27, 2019 03:26Taron bikin zagayowar juyin juya halin kasar Masar ya kare da harin jami'an tsaro a birnin Alkahira
-
Sudan : Kungiyoyi Sun Yi Kiran Zanga Zanga Cikin Dare
Jan 26, 2019 13:20Kungiyoyin kwadago a Sudan, sunyi kiran gudanar da zanga zanga cikin daren yau Asabar da kuma ranaku masu zuwa.
-
Najeriya : Kasashen Turai, Sun Damu Da Korar Shugaban Kotun Koli
Jan 26, 2019 12:51Tawagar masu sanya ido ta kasashen turai a zaben Najeriya, ta nuna damuwarta dangane da korar shugaban kotun kolin kasar a daidai lokacin da ya rage 'yan makwanni a gudanar da babban zaben kasar.
-
Najeriya : Buhari Ya Nada sabon Alkalin Alkalai
Jan 26, 2019 08:25Shugaba Muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya ya kori alkalin alkalan kasar Walter Annoghen daga aikinsa na wacin gadi kafin ya warware matsalarsa da kotun ladabatar da ma'aikata na kasa.
-
Sudan : Jagoran 'Yan Adawa Ya Bukaci Shugaba Al-Bashir Ya Yi Murabus
Jan 26, 2019 04:21Shugaban jam'iyyar Ummah, ta Sudan Sadiqul-Mahdi ya ce dole ne gwamnati ta yi murabus domin tsarin da take tafiya a kansa ba ya aiki
-
Rufe Ayyukan Gwamnati A Amurka Ya Jawo Mata Asarar Dala Biliyan 6
Jan 26, 2019 04:07Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato wata cibiyar nazari da bincike ta Amurkan na cewa; Rufe wani sashe na ofisoshin gwamnati da aka yi ya ja wa kasar asarar abinda bai gaza dala biliyan 6 ba