-
Najeriya Ta Yi Maraba Da Matsayin Amurka Da Burtaniya Dangane Da Zabubbukan Kasar
Jan 25, 2019 15:57Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi maraba da matsayin da gwamnatocin kasashen Amurka da kuma Britania suka dauka dangane da zabubbukan kasar masu zuwa.
-
An Kashe Masu Zanga -Zanga Biyu A Kasar Sudan
Jan 25, 2019 15:52A ci gaba da zanga-zangar kin jinin gwamnatin wanda mutanen kasar Sudan suke yi an kara kashe wasu mutane biyu.
-
An Kashe Sojojin Tabbatar Da Zaman Lafiya Biyu A Kasar Mali
Jan 25, 2019 15:50Majiyar majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan kisan dakarun tabbatar da zaman lafiya na majalisar guda biyu a arewacin kasar Mali
-
An Kama Mutane 5 A Italiya Saboda Tilstawa Yan Najeriya Yin Karuwanci A Kasar
Jan 25, 2019 15:42Wata majiyar yansanda a kasar Italiya ta bayyana cewa yan sandan sun kama mutane 5 wadanda suke aikin satar kananan yan mata daga Najeriya sannan su tilasta masu karuwansu a kasar.
-
Mutum 97 Ne Ke Zawarcin Kujerar Shugaban Kasa A Aljeriya
Jan 25, 2019 08:18Ma'aikatar cikin gidan Aljeriya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin mutum 97 ne suka ajiye takardun neman shugabancin kasar cikin kuwa harda 'yan takara 12 na jam'iyun kasar
-
Sudan:'Yan Adawa Sun Kira Zanga-Zanga
Jan 25, 2019 08:17Kungiyoyin jam'iyun adawa a sudan sun bukaci al'ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga bayan kamala sallar juma'a
-
Ghana Ta Dakatar Da Aikin Kamfanin China Na Hakar Ma'adanai
Jan 25, 2019 01:24Hukumomi a kasar Ghana, sun dakatar da aikin kamfanin hakar ma'adanai na Shaanxi, mallakin kasar China a kasar.
-
DR Congo : Tshisekedi, Ya Yi Alkawalin Kawo Gyara A Shari'a Da Yakar Cin Hanci
Jan 25, 2019 01:04Sabon shugaban kasar, DR Congo, Felix Tshisekedi, ya yi alkawarin hada kan al'ummar kasar, tare da shan alwashin kawo gyara a al'amuran shari'a na kasar da kuma yaki da cin hanci da kuma rashawa.
-
Kamaru : Al'amuran Jin Kai Sun Tabarbare A Yankuna Masu Magana Da Turancin Ingilishi
Jan 25, 2019 00:36Majalisar Dinkin Duniya, ta bayyana cewa mutane miliyan hudu da dubu dari uku ne (4,3) ke bukatar tallafin jin kai a kasar Kamaru.
-
Mutanen Hudu Ne Suka Mutu Sanadiyyar Bullar Cutar Lasa A Jihar Plato Na Tarayyar Najeriya
Jan 24, 2019 15:52Mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar bullar cutar zazzabin lasa a jihar Plato na tarayyar Najeriya.