-
Kasar Moroko Ta Sanar Da Ficewa Daga Kawancen Yakin Da Saudiyya Take Jagoranta Akan Kasar Yemen
Jan 24, 2019 08:57Ma'aikatar harkokin wajen kasar Moroko ce ta sanar da cewa; Ta dakatar da aiki tare da kawancen kasashen larabawa da Saudiyya take jagoranta na yakar kasar Yemen
-
Wasu Bama-bamai Sun Fashe A Babban Birnin Kasar Somaliya
Jan 24, 2019 08:49Rahotanni daga kasar Somaliya sun ce a jiya Laraba ne wasu bama-bamai masu karfi su ka tashi a babban birnin kasar Magadishu
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Masar
Jan 24, 2019 03:41A yayin da ake shirye-shiryen gudanar da bikin zagawoyar cika shekaru takwas da juyin juya halin kasar wanda ya kawo karshen gwamnatin kama karya ta Hosni Mubarak, gwamnatin kasar Masar ta tsaurara matakan tsaro a manyan hanyoyi da wuraren taruwar Al'ummar kasar
-
A Karon Farko 'Yan Tawayen Chadi Da Aka Kama A Nijer Sun Bayyana
Jan 24, 2019 03:35A karon farko wasu shugabannin 'yan tawayen kasar Chadi guda biyu sun bayyana tun bayan da gwamnatin Nijar ta mika su ga hannun mahukuntan kasar ta Chadi bayan kama su a garin Agadez na arewacin kasar ta Nijar
-
MDD: Dubban Mazauna Arewa Maso Gabashin Najeriya Suna Yin Hijira
Jan 23, 2019 14:17Kakakin Majalisar Dinkin Duniya ne ya bayyana cewa; sabbin tashe-tashen hankulan da suke faruwa a cikin yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sa dubban mazauna yankin yin gudun hijira
-
Mali : (AU) Ta Yi Allah Wadai Da Hari Kan Tawagar MINUSMA
Jan 23, 2019 07:28Shugaban hukumar gudanarwar kungiyar tarayyar Afirka (AU), Moussa Faki Mahamat, ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan harin da ya kashe sojojin kasar Chadi 10 dake aikin kiyaye zaman lafiya karkashin tawagar MINUSMA a kasar Mali.
-
DR. Congo : Ranar Alhamis, Za'a Rantsar Da Tshisekedi
Jan 23, 2019 07:18Majiyoyi daga bangaren gwamnatin DR Congo da makusantan zababen shugaban kasar, Félix Tshisekedi, sun tabbatar da cewa a gobe Alhamis ne za'a rantsar da sabon shugaban kasar.
-
Kungiyoyin kwadago Sun Ki Amincewa Da Naira 27,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi A Jihohi
Jan 23, 2019 03:37Kungiyoyin kwandago a tarayyar Nigeriya sun yi watsi da sabon tayi na Naira 27,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikatan jihohi wanda majalisar ministoci ta amince da shi a jiya Laraba.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Sudan.
Jan 23, 2019 03:34Mutanen kasar Sudan sun ci gaba da zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Al-bashar kan tsadar rayuwa.
-
Najeriya : Kotu Ta Bada Umarnin Likitocin Sheikh Zakzaky, Su Duba Shi
Jan 22, 2019 14:04Wata kotu a birnin Kaduna dake tarayya Najeriya, ta bada umarnin likitocin jagoran harkar musulinci ta IMN, cewa da Sheih Ibrahim Zakzaky dasu duba lafiyarshi.