-
Mutane 11 Ne Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Kasa A DMC. Kongo
Nov 12, 2018 08:15Mutane 11 ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar hatsarin jirgin kasa a kasar Democrdiyar Kongo a jiya Lahadi
-
'Yan Adawa Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zanga A Nijer
Nov 12, 2018 04:34Gungun jam'iyun 'yan adawa a jamhiriyar Nijer sun gudanar da gagarumar zanga-zangar nuna adawa da kundin zaben kasar
-
Sojojin Nijeriya Sun Hallaka Wasu Kwamandojin Boko Haram Su Biyu - Jami'ai
Nov 11, 2018 13:46Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka wasu kwamandojin kungiyar Boko Haram su biyu bugu da kari kan kwato wasu yankuna a ci gaba da kokarin fatattakan 'yan kungiyar daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar.
-
Mutane 6 Sun Mutu Sakamakon Harin Da 'Yan Tawayen Uganda Suka Kai Kongo
Nov 11, 2018 13:44Rahotanni sun bayyana cewar mutane 6 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da 'yan tawayen kasar Uganda suka kai gabashin kasar Demokradiyyar Kongo.
-
Somaliya: An Sami Karuwar Wadanda Su Ka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Harin Ta'addanci
Nov 11, 2018 08:51Majiyar 'yan sanda a kasar ta Somaliya ta ce ya zuwa yanzu adadin wadanda su ka kwanta dama sanadiyyar harin ta'addancin da aka kai a birnin Magadishu a ranar juma'a, ya karu zuwa 50
-
An Sake Samun Yaduwar Cutar Ebola A Kasar Congo
Nov 11, 2018 08:49Ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Demokradiyyar Congo ta ce a kalla mutane 319 ne su ka kamu da cutar a baya bayan nan
-
Najeriya: An Saukar Da Kwamandan Rundunar Da Take Fada Da Boko Haram
Nov 11, 2018 08:48Sojojin Najeriya sun sanar da sauya kwamanda mai kula da runduna mai fada da Boko Haram Janar Aba Seiko, da janar Benson Akaneiro.
-
Boko Haram : Shekau Ya Bayyana A Wani Sabon Bidiyo
Nov 11, 2018 02:08Kungiyar Boko haram, ta fitar da wani sabon faifan bidiyo wanda ke nuna shugaban ta Abubakar Shekau, na daukan alhakin kai wasu jerin hare hare a baya bayan a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Somaliya : Mutane 41 Suka Mutu A Harin Mogadisho
Nov 11, 2018 02:07A Somaliya, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a harin da kungiyar Al'shabab ta dauki alhakin kai wa a Mogadisho babban birnin kasar ya 41, a cewar 'yan sanda kasar.
-
Kamaru : An Saki 'Yar Jarida Mimi Mefo
Nov 11, 2018 02:07Hukumomi a Jamhuriya Kamaru, sun sallami 'yar jaridar nan Mimi Mefo wadda aka cafke kwanaki biyu da suka gabata bisa zargin yada labarin karya.