-
Jirgin Ethiopian Airlines, ya fadi dauke da mutum 157
Mar 10, 2019 10:44Wani jirgin saman fasinja na kamfanin Ethiopian Airlines, kirar Boeing 737 ya fadi dauke da fasinjoji 149, da ma'aikatansa 8.
-
Buhari Ya Mayar Da Martani Ga Shirin Atiku Na Kai Kara Kotu
Mar 10, 2019 10:04A karon farko shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya mayar da martani ga shirin dan takarar jam’iyyar PDP da ya sha kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar a kwanakin baya Alhaji Atiku Abubakar yana mai cewa hakan bai ba shi mamaki ba.
-
Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Guinea Bissau
Mar 10, 2019 08:44Yau Lahadi, al'umma a Guinea Bissau na kada kuri'a a zaben 'yan majalisar dokokin kasar, wanda ake fatan zai kawo karshen rikicin siyasar da kasar ke fama dashi.
-
Boko Haram Ta kashe Sojin Nijar 7 A Diffa
Mar 10, 2019 08:30Ma'aikatar tsaro a Nijar ta sanar da mutuwar sojojinta bakwai a wani hari da mayakan boko haram suka kai a kudu maso gabshin kasar.
-
Masu Zanga-Zanga A Aljeriya Sun Bukaci Sauyin Gwamnati A Kasar
Mar 09, 2019 14:49Kamfanin dillancin labaran kasar Aljeriya APS ya sanar da cewa masu zanga-zanga a babban birnin kasar da ma sauran garuruwa sun bukaci 'sauyin gwamnati' a kasar maimakon kiran da a baya suke yi na samar da 'sauye-sauye na siyasa'.
-
Ana Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jihohi A Nijeriya
Mar 09, 2019 14:47A Nijeriya a yau Asabar ‘yan kasar na ci gaba da kada kuri’a a zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi a mafi yawa daga cikin jihohin kasar, makwanni biyu bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar, don zaban gwamnoni da 'yan majalisun jihohi na tsawon shekaru hudu masu zuwa.
-
Al'ummar Sudan Na Ci Gaba Da Zangar-Zangar Kiran Bashir Da Ya Sauka Daga Mulki
Mar 09, 2019 14:46Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar dubun dubatan al'ummar kasar na ci gaba da gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnatin kasar da kuma kiran shugaban kasar Umar Hasan al-Bashir da ya sauka daga karagar mulki.
-
Gwamnatin Gabon Ta Musanta Zargin Cewa An Kirkiro Wani Mutum Na Daban A Madadin Shugaban Kasar
Mar 09, 2019 14:45Fadar shugaban kasar Gabon ta yi watsi da jita-jitan da ke yawo cewa an yi wa wani mutum na daban gyaran kamanni domin ya ci gaba da mulkin kasar a madadin shugaban kasar Ali Bango da ke fama da rashin lafiya.
-
Nijar : An Kori Gwamnan Jihar Diffa
Mar 09, 2019 04:20Gwmanatin Nijar ta sanar da korar gwamnan jihar Diffa, Mal. Mahamadu Bakabe daga bakin aikinsa.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga zanga A Aljeriya
Mar 09, 2019 04:12A Aljeriya, zanga zangar adawa da sake tsayawa takarar shugaban kasar Abdelaziz Bouteflika, na ci gaba da bazuwa a kasar.