-
Iran: Pira ministan kasar Sweden ya fara ziyrar aiki a Iran.
Feb 11, 2017 08:39A jiya juma'a da dare ne pira ministan kasar ta Sweden ya iso birnin Tehran tare da wata gagarumar tawaga domin fara ziyarar aiki.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Bunkasa Alaka Da Kasashen Nahiyar Afrika
Feb 11, 2017 02:50Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Zimbabwe ya jaddada bukatar bunkasa alaka tsakanin kasar Iran da kasashen nahiyar Afrika musamman kasar Zimbabwe.
-
Ruhani:Iran za ta mayar da martani kan duk wata barazana
Feb 10, 2017 11:18Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce har abada Al'ummar kasar Iran ba za su kauce daga hanyar goyon bayan juyin Juya halin musulinci da kuma Jagoran juyin juya halin musulinci gami da gajiyar d Imam Khumaini(k.S) wanda ya kafa Jumhoriyar musulinci ta Iran
-
Ali Akbar Salihi: Fitowar Miliyoyin Iraniyawa A Yau, Shi ne Babban Jawabi Ga Makiyan Musulunci Da Iran.
Feb 10, 2017 07:21Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Iran: Fitowar Miliyoyin Iraniyawa Domin Raya Ranar Cin Nasarar Juyin Musulunci, Yana Nuni da hadin kan al'ummu da hukuma wajen kare manufofin juyin musulunci.
-
Sharhi: A Yau Ne Aka Cika Shekaru 38 Da Samun Nasarar Juyin Islama A Kasar Iran
Feb 10, 2017 03:05A yau ne al'ummar kasar Iran ke gudanar da bukukuwan cika shekaru 38 da samun nasarar juyin juya halin mulsunci a karkashin jagorancin marigayi Imam Khomenei, wanda ya yi sanadiyyar kawo karshen mulkin fir'aunanci da kama karya a kasar a karkashin masarautar sarki Shah a cikin shekara ta 1979.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Na Gudanar Da Bukukuwan Shekaru 38 Da Nasarar Juyin Musulunci Na Kasar
Feb 10, 2017 02:02Rahotanni daga bangarori daban-daban na kasar Iran na nuni da cewa miliyoyin al'ummar kasar ne suka ci gaba da fitowa kan titunan kasar don gudanar da gudanar da jerin gwanon tunawa da shekaru 38 da samun nasarar juyin juha halin Musulunci a kasar.
-
Ruhani: Karfin Sojin Kasar Iran Na Kare Kai Ne
Feb 09, 2017 13:05Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen JMI na kare kai ne kai, kasar Iran bata taba mamayar wata kasa ba kuma ba ta da niyyar yin haka a nan gaba.
-
Iran: Ba Za Mu Taba Barin Amurka Ta Tsallake Jan Layin Da Muka Gindaya ba A Gabas Ta Tsakiya.
Feb 09, 2017 08:53Shugaban Kwamitin Tsaron Kasa da Siyasar Waje Na Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Ala'uddin Burujardi ya fada a daren jiya laraba cewa; Kawo ya zuwa yanzu duk wani kokarin Amurka na cutar da Iran ya ci tura.
-
Rasha Da Iran Za Su Soke Izinin Shiga Cikin Kasashensu (Visa) A Tsakaninsu
Feb 08, 2017 16:54Kasashen Iran Iran da Rasha na shirin soke iznin shiga cikin kasashen ga 'yan kasashen biyu da suke da sha'awar ziyartar kasashen.
-
Shugaba Rauhani: Wajibi Ne Al'ummar Iran Su yi Tsayin Daka Domin Fuskantar Abokan Gaba.
Feb 08, 2017 03:16Shugaban na Kasar Iran ya ci gaba da cewa fitowar al'umma a yayin zanga-zangar 22 ga watan Bahman wajibi ne domin murkushe makircin makiya.