-
Hakikanin Siyasar Amurka A Mahangar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Khamenei
Feb 08, 2017 02:19A ganawar da yayi da kwamandoji da manyan jami'an rundunar sojin sama ta Iran da na sansanin kare sararin samaniyyar kasar Iran a jiya Talata, Jagoran juyin juha halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayar da martani ga kalaman baya-bayan nan da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi kan Iran yana mai bayyanar da hakikanin siyasar yaudara ta Amurkan.
-
Ayatullahi Khameine'i Ya Ce: Al'ummar Iran Zasu Maida Babban Martani Kan Barazanar Amurka
Feb 07, 2017 12:49Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: A bikin tunawa da zagayowar ranar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran na 22 Bahman; al'ummar Iran zasu maida martani kan duk wata barazanar kasar Amurka.
-
Iran : Imam Ali Khamenei Ya Yi Watsi Da Barazana Trump
Feb 07, 2017 08:50Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayatollahi Sayyid Ali Khamenei, yayi watsi da duk wata barazana ta shugaba Donald Trump na Amurka a kan kasarsa.
-
Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Gwada Wasu Sabbin Nasarori Da Ta Samu A Fagen Tsaron Kasar
Feb 06, 2017 14:02Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da fara kera wasu na'urori na tsaron kasar na zamani wadanda masanan kasar suka kera da nufin kara irin karfin kare kasar ta kasa da ta sama daga hare-haren makiya.
-
Iran Da Wasu Kasashen Turai Za Su Yi Aiki A Bangaren Makamashin Petrochemical
Feb 06, 2017 04:30Iran ta sanar da cewa wasu daga cikin kamfanonin manyan kasashen turai za su shiga yin aiki tare da Iran a bangaren makamashi na Petrochemical.
-
Iran Ta Amince Baiwa 'Yan Wasan Kokowar Amurka Visa
Feb 05, 2017 07:17Jamhuriya musulinci ta Iran ta amince da baiwa 'yan tawagar wasan kokowa Amurka takardar izinin shiga kasarta domin halartar gasar kokowar ta kasa da kasa.
-
Iran Ta Maida Martani Kan Zargin Cewa Tana Tsoma Baki A Harkokin Kasashen Larabawa
Feb 05, 2017 03:04Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana zargin baya-bayan nan da kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da cewa: Zargi ne maras tushe ko makama.
-
Iran: Shan Kashin 'Yan ta'adda A gabas Ta Tsakiya ne dalilin Barazanar Da Amurka Ta ke yi wa Kasar
Feb 04, 2017 15:53shugaban kwamitin tsaron kasa na majalisar shawarar musulunci ta Iran ya ce; Saboda 'yan ta'adda sun sha kashi ne a cikin gabas ta tsakiya, Amurka ta ke yi wa Iran barazana.
-
Kotun Kasa Da Kasa Ta Karbi Karar Da Iran Ta Shigar Akan Amurka
Feb 04, 2017 15:51Ofishin Shugaban Kasar Iran Ya gabatarwa da kotun kwararar dalilai a cikin mujalladai hudu dangane da abubuwan da ya ke tuhumar Amurkan da aikatawa.
-
Iran Ta Fara Atasayan Soji Da Kuma Gwajin Mayan Makamai
Feb 04, 2017 07:14Yau Asabar dakarun kare juyin juya halin musulinci na Iran sun fara wani atasayan na masamen da kuma gwajin mayan makamai.