-
Iran: Ma'aikatar harkokin Waje Ta Kirayi Jakadan kasar Switzerland Mai Wakiltar Amurka.
Jan 29, 2017 15:40Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar Switzerland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.
-
Sharhi: Martanin Iran A Kan Matakan Donald Trump Na Kin Jinin Musulmi
Jan 29, 2017 03:11Sakamakon daukar matakai na cin zarafi wadanda suka yi hannun riga da dukkanin ka’idoji da tsare-tsare na diflomasiyya ta kasa da kasa da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ke yi a kan mabiya addinin muslunci da kuma wasu daga cikin kasashen musulmi, jamhuriyar mulsunci ta Iran ba ta yi wata-wata ba wajen mayar da martani mai zafi a kan sabuwar gwamnatin ta Amurka.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Hana Musulmi Shiga Kasar Amurka Karfafa Masu Tsaurin Ra'ayi Ne
Jan 29, 2017 08:56Ministan harkokin wajen kasar Iran ya mai da martani kan matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na rattaba hannu kan dokar hana al'ummar Musulmi shiga cikin kasar ta Amurka.
-
Iran Ta Ce Zata Mai Da Martani Ga Amurka Daidai Da Dokar Hana Shiga Kasar Da Ta Sanya
Jan 29, 2017 02:22Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da cewa Iran za ta mayar da martanin ga dokar da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanya wa hannu na hana mutanen wasu kasashe 7, cikinsu har da kasar Iran, zuwa Amurkan.
-
Amurka Zata Bada Fifiko Wajen Karban Yan Gudun Hijira Kiristoci A Kan Musulmi
Jan 28, 2017 11:32Shugaban kasar Amurka Donal trump ya bayyana cewa gwamnatinsa zata bata fifiko ga yan gudun hijra kiristoci maso son shiga kasar Amurka nan gaba.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Gine-Ginen Matsugunan Yahudawan Sahayoniyya A Yankunan Palasdinawa
Jan 26, 2017 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajn kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa ta hanyar gudanar da gine-ginen matsugunan yahudawan sahayoniyya.
-
Ruhani:Karfin Makaman Kasar Iran Don Kare Yankin Gabas Ta Tsakiya Ne
Jan 26, 2017 03:09Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen da Iran take da shi na tabbatar da zaman lafiya a yanin da kuma na makobtan ta ne.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Jaddada Wajabcin Kalubalantar Ayyukan Ta'addanci
Jan 25, 2017 07:10Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kan kasashen duniya su hada kai a fagen yaki da duk wani nau'in ayyukan ta'addanci.
-
An Kammala Zaman Tattaunawa Kan Al'adu Tsakanin Iran Da Larabawa
Jan 25, 2017 04:04An kammala zaman tattaunawa na farko kan al'adu tsakanin Iran da larabawa a birnin Tehran, tare da halarta masana 85 daga kasashen larabawa daba-daban.
-
Iran Ta Jaddada Cewa: Zaman Tattaunawa Ne Kadai Zai Warware Rikicin Kasashen Duniya
Jan 23, 2017 03:33Mai bada shawara kan harkokin al'adu ga shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Zaman tattaunawa da kyakkyawar mu'amala sune hanyar kawo karshen duk wani riciki da tashe-tashen hankula da suke faruwa a cikin kasashen yankin gabas ta tsakiya.