-
Jawabin Jagorin Juyi Zuwa Ga Gamayyar Kungiyoyin Dalibai Musulmi Na Turai.
Jan 21, 2017 04:23Wajibi ga dukkanin musulmi su shiga cikin fagen dagar yakin da masu girman kai su ke yi da musulmi.
-
Gobara Da Ribzawar Wata Cibiyar Kasuwanci Ta janyo Hasarar Rayuka Mutane A Kasar Iran
Jan 19, 2017 12:36Wata tsohuwar cibiyar kasuwanci mai suna Plasco mai hawa 17 ta kama da wuta tare da ribzawa a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, inda hatsarin ya janyo hasarar rayukan mutane masu yawa.
-
Wani Gini Mai Hawa 17 Ya Kama Da Gobara Ya Kuma Rushe A Birnin Tehran A Safiyar Yau Alhamis
Jan 19, 2017 08:17Majiyar jami'an kwana kwana a nan Tehran ta bayyana cewa akwai yiyuwan ma'aikatanta 30 sun rasa rayukansu a wani gobara da kuma faduwar wani gini yayi a safiyar yau a kudancin birnin Tehran
-
Zarif: Trump Ba Shi Da Hurumin Karya Yarjejeniyar Nukiya Da Aka Cimmawa Da Iran
Jan 19, 2017 03:22Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, zababben shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ba ya da hurumin karya yarjejeniyar Nukiliya da manyan kasashen duniya suka cimmawa tare da Iran.
-
Shugaba Rauhani: Iran Za ta Maida Martani Akan Wasa Da Yarjejeniyar Nukiliya Da Amurka Za ta yi.
Jan 17, 2017 15:30Shugaban na Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Hassan Rauhani da ya gabatar da taron manema labaru ya ce:al'umma da gwamnatin Iran za su maida martani akan duk wani yunkuri na karya yarjejeniyar Nukiliya.
-
Mogherini: Tarayyar Turai Zata Ci Gaba Da Mutunbta Yerjejeniya Da Iran
Jan 16, 2017 08:21Jami'a wacce take kula da harkokin kasashen waje na kungiyar tarayyar Turai Federica Mogherini, ta bayyana cewa tarayyar Turai zata ci gaba da mutunta yerjejeniyar da manya manyan kasashen duniya 5 suka cimma da iran kan shirinta na makamashin nukliya ko da kuwa gwamnatin AMurka mai kamawa ta yi watsi da ita.
-
Shugaba Buhari Na Najeriya Ya Mika Sakon Ta'aziyya Ga Shugaba Rauhani Na Iran
Jan 14, 2017 08:38Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Hashimi Rafsanjani zuwa ga shugaban kasar Iran Hassan Rauhani.
-
Limamin Masallacin Jumma'an Tehran: Ayyukan Alkhari Na Aya. Rafsanjani A Iran Baya Kiadayuwa
Jan 13, 2017 14:26Limamin da ya jagorancin sallar jumma'a a nan Tehran ya bayyana cewa ayyukan alkhairi wadanda marigayi Aya. Hashim Rafsanjani ya aikata a kasar Iran basa kidayuwa.
-
Iran: Bayan Yarjejeniyar Nukiliya An Zuba Hannun Jari Da Ya Kai Dala Biliyan 11 Da Miliyan 300 A Iran.
Jan 13, 2017 02:09Karuwar Hannun Jari Kasashen Waje A Iran Bayan Yarjejeniyar Nukiliya
-
Iran Ta Karbi Jirgin Farko Daga Kanfanin Airbus
Jan 12, 2017 12:55Jamhuriya muslunci ta Iran ta sanar da karbar daya daga cikin jiragen sama kirar airbus datayo oda tun bayan yaye mata kallabin takunkumin da aka dora mata.