-
Fira Ministan Palastinu Ya Yi Gargadi Kan Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila
Jan 12, 2017 08:35Shugaban gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa ya yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.
-
Zaman Ta'aziyyar Ayatollah Rafsanjani Tare Da Halartar Jagora
Jan 11, 2017 07:49An fara zaman ta'aziyyar Ayatollah Hashimi Rafsanjani a Husainiyyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
-
Ana Gudanar Da Janazar Ayatollah Rafsanjani A Tehran
Jan 10, 2017 08:55Bayan kammala gudanar da sallar mamaci a kan gawar tsohon shugaban kasar Iran Ayatollah Hashimi Rafsanjania dazu a masallacin jami'ar Tehran, ana ci gaba da gudanar da jana'izarsa zuwa hubbaren marigayi Imam Khomenei da ke wajen birnin Tehhran.
-
Iran : Dubban Al'umma Na Halartar Sallar Jana'izar Ayatollah Rafsanjani
Jan 10, 2017 03:04A Jamhuriya musulinci ta Iran, dubban daruruwan al'ummar kasar ne ke tururuwa zuwa babban masallacin Juma'a na kasar dake Tehran babban birnin kasar domin halartar sallar jana'izar Ayatollah Hashimi Rafsanjani wanda Allah yayi wa rasuwa a ranar Lahadi data gabata.
-
Gwamnatocin Kasashen Duniya Suna Ci Gaba Da Aiko Ta Ta'aziyar Rasuwan Rafsanjani
Jan 09, 2017 13:54Gwamnatin kasar Afrika ta Kudu ta aiko ta ta'aziya zuwa ga gwamnatin JMI da kuma iyalan gidan Aya. Hashimu Rafsanjani wanda All.. ya yi wa rasuwa a jiya Lahadi a nan Tehran
-
Ana Zamen Makoki Na Kwanaki Uku A Iran
Jan 09, 2017 07:24A Jamhuriya musulinci ta Iran an shiga zamen makoki na kwanaki uku bayan rasuwar tsohon shugaban kasar Ayatollah Ali Akbar Hachemi Rafsandjani.
-
Labarin Rasuwar Ayautullah Hashimi Rafsanjani A kafafen Watsa Labarun Duniya
Jan 09, 2017 02:53Rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani da marecen jiya lahadi ta shiga muhimman kafafen watsa labarun Duniya.
-
Sakon Jagora Na Ta'aziyyar Rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani.
Jan 09, 2017 02:52Ofishin jagoran juyin juya halin Musulunci ya fitar da sakon jagoran akan rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani.
-
Allah Ya Yi Wa Ayatollah Hashimi Rafsanjani Rasuwa A Yammacin Yau
Jan 08, 2017 13:21Da yammacin yau ne Allah ya yi shugaban majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci ta Iran Ayatollah Akbar Hashimi Rafsanjani rasuwa.
-
Iran : Taimakon Da Saudiyya Ta Ke Baiwa Ta'addanci Ne Ya Haddasa Hargitsi A Gabas ta Tsakiya.
Jan 07, 2017 15:41Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran Bahram Qasimi Ya ce; Wajibi ne a sauyawa Saudiyya hali domin maslahar zaman lafiyar duniya.