-
Shahidai Masu Kare Wurare Masu Tsarki Abin Alfahari Ne Ga Al’umma
Jan 06, 2017 01:47Jagoran juyin Islama Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana dakaru masu kare wurare masu tsarki na muslunci a matsayin abin alfahari ga al’ummar musulmi.
-
Ali Larijani: Dukkanin Mabiya Addinai Suna Da 'Yanci A Iran.
Jan 05, 2017 03:52Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran ya ce; Dukkanin Mabiya Addinai Suna Da 'Yanci A Karkashin Tsarin Mulki.
-
Wilayati: Iran Ba Za Ta Watsi Da Gwamnati Da Al'ummar Siriya Ba
Jan 04, 2017 02:23Babban mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci shawara kan harkokin kasashen waje, Dakta Ali Akbar Wilayati ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za taba yin watsi da mutane da kuma gwamnatin kasar Siriya ba.
-
Jagora: Rashin Kiyaye Dokokin Ubangiji Ita Ce Babbar Matsalar Kasashen Yammaci
Jan 02, 2017 14:22Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar rashin kula da kuma girmama koyarwa ta addini da umurnin Ubangiji, su ne ummul aba'isin din matsalolin da kasashen Yammacin suke fuskanta duk kuwa da irin ci gaban ilimi da suke da su.
-
Iran Ta Karyata Cewa Saudiyyah Ta Bukaci Su Zauna Kan Batun Hajji Mai Zuwa
Jan 02, 2017 10:22Shugaban hukumar alhazai ta kasar Iran Hamid Muhammadi ya karyata batun cewa Saudiyyah ta aike da wasika ga ma'aikatarsa domin gayyatarsu zuwa tattaunawa kan aikin hajji mai zuwa.
-
Ministan Harkokin Wajen Syria Na Ci Gaba Da Ziyara A Iran
Jan 01, 2017 08:35Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Kasar Syria da ke ci gaba da ziyara a Iran
-
Harin Ta'addanci A Gundumar Najaf Ta Iraki.
Jan 01, 2017 08:35Mutane da dama ne su ka mutu a wani harin ta'addanci a gundumar Najaf
-
Ministan Harkokin Wajen Syria Na Gudanar Da Ziyarar Aiki A Tehran
Dec 31, 2016 18:02A yau ne ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim yake gudanar da wata ziyarar aiki a birnin Tehran, domin ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar Iran.
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Syria Ya Iso Iran Domin Fara Ziyarar Aiki
Dec 31, 2016 08:52Isowar Ministan Harkokin Wajen Syrai tare da Shugaban Hukumar Tsaron Kasa
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Jerin Gwanon Tunawa Da Ranar 9 Ga Watan Dey
Dec 29, 2016 08:20Miliyoyin al'ummar Iran ne suka fito kan titunan garuruwa da biranen kasar don gudanar da jerin gwanon tunawa da ranar 9 ga watan Dey, wato 30 ga watan Disamban 2009 ranar da al'ummar kasar suka fito don nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci na kasar a lokacin da makiya suka yi na haifar da fitina bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2009.