-
Sojojin Iran Sun Ja Kunnen Jiragen Yakin Amurka Da Suka Kusato Wajen Atisayensu
Dec 28, 2016 07:50Kakakin atisayen kare sararin samaniyya da dakarun kasar Iran suke gudanarwa a halin yanzu ya bayyana cewar tsawon kwanaki ukun da suka gabata na atisayen, sau 12 suna jan kunnen jiragen yaki da marasa matuka na Amurka da suke kusatowa wajen da ake gudanar da wannan atisayen.
-
Dakarun Iran Sun Fara Wani Gagarumin Atisayen Hadin Gwuiwa
Dec 26, 2016 07:22Sojojin kasa na Iran tare da bangaren kare sararin samaniyya na Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar (IRGC) sun fara gudanar da wani atisaye na hadin gwuiwa a kudancin kasar ta Iran daga duk wata barazana ta makiya.
-
Putin Da Rauhani Sun Tattauna Kan Halin Da Ake Ciki A Syria Ta Wayar Tarho
Dec 25, 2016 02:23Shugabannin kasashen Rasha da Iran sun tattauna a jiya Asabar ta wayar tarho kan halin da ake ciki a Syria bayan kammala kwace iko da birnin Aleppo daga hannun 'yan ta'adda.
-
Tsaro Da Zaman Lafiya A Kasar Iran Har Ma YaWuce Kan Iyakokin Kasar
Dec 24, 2016 07:23Wani babban kwamandan sojojin kasar Iran ya bayyana cewa zaman lafiya da amince a daga cikin Iran har ya kai fiye da kan iyakokin kasar
-
Iran Za Ta Kaddamar Da Wasu Tauraron Dan'Adam Guda Uku
Dec 22, 2016 02:19Ministan sadarwa da fasaha na kasar Iran ya sanar da cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran na shirin aikawa da wasu sabbin tauraron dan'adam da masanan kasar suka kera zuwa sararin samaniyya a karshen wannan shekara ta hijira shamsiyya da ke karewa a watan Maris mai kamawa.
-
Shamkhani: Kudurin Kwamitin Tsaro Zai Kara Ruruta Wutar Rikicin Kasar Syria
Dec 21, 2016 15:22Sakataren Majalisar Koli ta tsaron kasar Iran Ya ce; Kudurin kwamitin tsaro mai lamba 2328 akan kasar Syria zai kara ruruta wutar rikici.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Isa Kasar Armenia A Cikin Shirin Ziyarar Wasu Kasashe A Yankin
Dec 21, 2016 07:51Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya isa kasar birnin Yerevan na kasar Armenia a zangonsa na farko na ziyarar wasu kasashen yankin guda ukku.
-
Salihi : Iran Ba Za Ta Warware Yarjeniyar Nukiliya Matukar Daya Bangaren Ya Yi Riko Da Ita
Dec 18, 2016 09:15Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dr. Ali Akbar salihi ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da ita, matukar dai daya bangaren ya ci gaba da yin riko da yarjejeniyar kamar yadda aka kulla ta.
-
Sheikh Kasim: 'Yantar Da Aleppo Ya Rusa Shirin 'Yan Ta'adda
Dec 18, 2016 09:14Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yantar da birnin Aleppo daga 'yan ta'adda a matsayin wata babbar nasara, wadda ta kawo karshen mafarkin 'yan ta'adda da masu mara musu baya na kafa wata daular ta'addanci a birnin.
-
Shugabar Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Na Kan Hanyarsa Ta Zuwa Iran.
Dec 17, 2016 02:52Yokiya Amano Zai Zo Iran A Gobe Lahadi