-
Ayatullah Khamenei Yayi Afuwa Wa Wasu Fursunoni Saboda Zagayowar Maulidi
Dec 16, 2016 13:41Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa da kuma rage wa'adin zaman gidan yarin sama da fursunoni 1,200 don murnar zagayowar ranar Maulidin Manzon Allah (s).
-
Sheikh Na'im Kasim: Batun Palastinu Shi Ne Tushen Hadin Kan Musulmi A Yanzu
Dec 16, 2016 07:52Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana batun 'yantar da Palastine daga mamayar yahudawa a matsayin babban tushen hadin kan al'ummar musulmi a wannan zamani.
-
Dr.Ali Larijani: Raba Kan Musulmi Shi ne Babban Cin Amana
Dec 15, 2016 15:47A cikin kasashen wannan yankin na gabas ta tsakiya da akwai wadanda su ke hada kai da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Jagoran Juyin Musulunci: Riko Da Koyarwar Addini Ne Ya Sa Makiya Su ke ci Gaba Da Kitsa Mata Makarkashiya
Dec 15, 2016 15:46Sadaukar da kan da shahidai su ka yi, shi ne ya bai wa Iran, daukaka da gina rayuwa da rubuta tarihi masu girma
-
An Bude Taron Makon Hadin Kai Karo Na 30 A Tehran
Dec 15, 2016 07:42A safiyar yau Alhamis ne aka bude taron kasa da kasa kan hadin kan al'ummar musulmi karo na 30 a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, taron da ya sami halartar baki sama da 300 daga ciki da wajen kasar Iran.
-
Wata Kotu A Kasar Kenya Ta Yanke Hukuncin Korar Iraniyawa Biyu Da Take Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci Zuwa Gida
Dec 15, 2016 04:21Wata Kotu a kasar Kenya ta yanke hukuncin korar Iraniyawa biyu wadan da take tuhuma da ayyukan ta'addanci zuwa gida
-
Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Bukaci A Kara Fadada Alaka Ta Tsaro Tsakanin kasarsa Da Iran
Dec 14, 2016 06:30Shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma ya bukaci da a kara fadada alaka ta tsaro tsakanin kasarsa da kuma jamhuriyar muslunci ta Iran.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Fara Ziyarar Aiki A Kasar Afirka Ta Kudu
Dec 13, 2016 02:50Ministan Tasaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Husain Dagqan ya isa birnin Pretoria dazu.
-
Ziyarar Ministan Tsaron Kasar Iran A Kasar Afirka Ta Kudu
Dec 12, 2016 15:30Ministan tsaron kasar Iran ya kama hanya zuwa birnin Pretoria na kasar Afirka, domin fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar.
-
Sojojin Iran Sun Gwada Wani Sabon Jirgin Sama Mara Matuki Na Zamani
Dec 12, 2016 07:34A ci gaba da shirin Iran na ci gaba da kare kanta daga hare-haren makiya, sojojin kasar sun sanar da gwaji da kuma fara aikin wani sabon jirgin sama mara matuki na yaki da masanan kasar suka kera da aka ba shi sunan "Farpad".