-
Taro Akan Harkokin Tsaro A Tehran: Ficewar Sojojin Waje Daga Wannan Yanki Ne Zai Tabbatar Da Tsaro.
Dec 11, 2016 15:40Taron Harkokin Tsaro A Birnin Tehran
-
Rauhani: Hadin Kai Shi ne Tushen Karfin Al'ummar Musulmi
Dec 11, 2016 15:36Shugaban Kasar Iran: Tushen Karfin Musulmi Shi ne Hadin Kai.
-
Jagora: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Wajen Kawar Da 'Yan ISIS Ba
Dec 11, 2016 07:48Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Amurka ba da gaske take yi ba a ikirarin da take yi na kawo karshen ta'addancin kungiyoyi masu kafirta musulmi, face dai kokari ma take yi wajen kiyaye wasu kungiyoyin 'yan ta'adda a yankin nan don cimma manufofinsu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai A Garin Madagali Na Jahar Adamawa Najeriya
Dec 10, 2016 15:35Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana hare-haren da aka kai a garin Madagali na jahar Adamawan tarayyar Najeriya da cewa aiki ne na ta'addanci, wanda ya kamata a yi tir da Allawadai da shi.
-
Ranar Kare Hakkin Danadam Ta Duniya: Iran Ta yi Kira Da A Daina amfani Da Kare Hakkin Danadam, A matsayin Makami.
Dec 10, 2016 08:47Ranar Kare Hakkin Biladama ta Duniya
-
Limamin Juma'ar Tehran: Martani Iran Akan Takunkumin Amurka Zai Zama Girgizawa.
Dec 09, 2016 08:26Iran Za ta maida martani mai karfi ga Amurka
-
Iran Ta Mayar Da Martani Kan Zarge-Zargen Sarakunan Larabawa
Dec 08, 2016 14:10Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martani kan bayanin bayan taron sarakunan larabawan kasashen yankin tekun Fasha da ke zargin Iran da shiga cikin harkokin kasashen larabawa.
-
Sakon Jagoran Musulunci Na Iran, Zuwa Taron Karawa Juna Sani Na Kasa Akan Salla
Dec 08, 2016 08:48Jagoran ya ce; wajibi ne a ci gaba da sanar da al'umma muhimmanci salla da matsayinta.
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A Farfado Da Tattaunawa Tsakanin Kasashen Turai Da Tarayyar Rasha
Dec 07, 2016 02:11Magatakardan majalisar shawara ta tarayyar Turai ya jaddada wajibcin ci gaba da tattaunawa da kasar kan sabanin da ta suka shiga tsakanin bangarorin biyu a shekaru baya bayan nan.
-
Ayatullahi Jannati: Kiyayyar Amurka Kan Iran Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa
Dec 06, 2016 14:44Shugaban Majalisar Kwararru Masu Zaben Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin da kasar Amurka ta dauka na sake jaddada takunkumin shekaru 10 kan kasar Iran lamari ne da ya yi hannun riga da dokokin kasa da kasa, kuma hakan yana kara fayyacewa duniya wace ce Amurka.