-
Shugaba Ruhani: Akwai Bukatar Aiki Tare Wajen Fada Da Ta'addanci
Apr 12, 2016 12:53Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ayyukan ta'addanci suna ci gaba da zama babbar barazana ga zaman lafiyar dukkanin kasashen duniya, don haka akwai bukatar aiki tare tsakanin kasashen duniya wajen fada da wannan annobar.
-
Ganawar Shugabannin Kasashen Iran Da Kazakhstan A Tehran
Apr 11, 2016 11:50Shugaban kasar Kazakhstan Nur Sultan Nazarbayev ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a yau a birnin Tehran, domin bunkasa alaka da kasar Iran a dukkanin bangarori.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Kirayi Gwamnatin Amurka Da Ta Daina Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci
Apr 09, 2016 23:24Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry na cewa tana barazana ga tsaron yankin Gabas ta tsakiya tana mai cewa wajibi ne Amurka ta daina goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda sannan kuma ta fice daga yanki matukar dai tana son taimakon tsaron yankin ne.
-
Zarif: Iran Da Rasha Za Su Ci Gaba Da Aiki Tare A Dukkanin Bangarori
Apr 08, 2016 22:37Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, kasashen Iran da Rasha za su ci ga da yin aiki kafada da kada a dukkanin bangarori.
-
Dakarun Iran Sun Yi Watsi Da Tayin John Kerry Na Tattaunawa Kan Makamai Masu Linzami Na Iran
Apr 08, 2016 12:12Mukaddashin babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Birgediya Janar Massoud Jazayeri yayi watsi da bukatar sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry na tattaunawa da Iran kan shirin makamanta masu linzami yana mai kiran ma'aikatar harkokin wajen na Iran da su mayar da masa da martani mai karfin gaske.
-
Ayat. Emami Kashani: Makiya Na Neman Bangaren Raunin Al'ummar Iran Ne Don Cutar Da Su
Apr 08, 2016 10:55Ayatullah Muhammad Emami Kashani, daya daga cikin mataimakan limamin Juma'ar birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ja kunnen al'ummar kasar da su yi taka tsantsan dangane da ci gaba da kokarin makiyansu na ganin sun cutar da su a duk lokacin da suka sami wata dama.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Kasar Azarbaijan A Yau
Apr 07, 2016 11:58Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da shugaban kasar Azarbaijan a yau a birnin Baku fadar mulkin kasar ta Azarbaijna, kamar yadda ya gana da takwarorinsa na kasar ta Azarbaijan da kuma Rasha.
-
Kwamadan IRGC Na Iran: Iran Ba Za Ta Taba Bari A Rarraba Wata Kasar Musulmi Ba
Apr 06, 2016 00:41Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da goyon bayan gwamnatin kasar Siriya a fadar da take yi da 'yan ta'adda yana mai jan kunnen cewa Iran ba za ta taba bari a raba wata kasar musulmi ba.
-
Iran Ta Sanar Da Tura Wasu Sojojinta Na Musamman Zuwa Siriya
Apr 04, 2016 13:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da tura wasu dakarun sojojinta na kasa na musamman zuwa kasar Siriya a ci gaba da taimakon da Iran take ba wa sojojin Siriya a fadar da suke yi da kungiyoyin ta'addancin da aka shigo da su kasar daga kasashen duniya daban-daban.
-
'Yan Majalisar Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Shirin Makamai Masu Linzami Na Kasar
Apr 04, 2016 11:53'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran sun sake jaddada goyon bayansu ga shirin makamai masu linzami na kariya na kasar suna masu yin watsi da ihuce-ihuce da wasu kasashe suke yi kan wannan shiri na Iran.