-
Abdullahiyan: Iran Za Ta Ci Gaba Da Taimako Da Kuma Goyon Bayan Palastinawa
Apr 01, 2016 23:53Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan lamurran kasashen Larabawa da na Afirka Amir Husain Abdullahiyan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da ba ta taimako da kuma goyon bayan da ta ke ba wa al'ummar Palastinu da ake zalunta, yana mai cewa Iran tana alfahari da hakan.
-
Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban kasar Iran
Apr 01, 2016 11:05Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya bayyana cewa Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban jumhoriyar musulinci ta Iran
-
Ministan Tsaron Iran: Ba Ma Neman Izinin Wani Wajen Karfafa Karfin Kare Kanmu Da Muke Da Shi
Mar 31, 2016 13:14Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar yarda ko kuma izinin wani kafin ta ci gaba da karfafa irin karfin kare kanta da take da shi, yana sake jaddada aniyar dakarun Iran na mayar da martani ga duk wata barazanar da kasar za ta iya fuskanta.
-
Ziyarar Shugaban Vietnam Trương Tấn Sang A Tehran
Mar 31, 2016 05:39Shugaban kasar vietnam Trương Tấn Sang ya gudanar da wata ziyara ta kwanaki biyu a Tehran.
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Ta'aziyya Ga Al'uma Da Gwamnatin Pakistan
Mar 30, 2016 05:23Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya aike da sakon ta'aziyya zuwa ga gwamnati da kuma al'ummar kasar Pakistan, sakamakon harin ta'addancin da aka kai a birnin Lahore.
-
Kwamandan IRGC: Iran Ba Za Ta Dakatar Da Shirin Makamanta Masu Linzami Ba
Mar 29, 2016 00:29Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar Iran ba za ta taba dakatar da karfafa karfin makamai masu linzaminta na kariya ba.
-
Shugaba Rauhani: Musulunci Addinin Zaman Lafiya Da Kyawawan Dabi'u Ne
Mar 26, 2016 23:05Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani, ya bayyana cewa addinin musulunci addinin zaman lafiya da kyawawan dabi'u da fahimtar juna ne.
-
Limamin Juma'a A Tehran: Iran Ba Zata taba Mika Kai Ga Amurka Ba
Mar 25, 2016 12:13Wanda ya jagoran sallar Juma'a yau a birnin Ayatollah Ahmad Khatami ya bayyana cewa, Iran ba za ta taba mika kai ga manufofin siyasar Amurka ba.
-
Ganawar Rauhani Da Nawaz Sharif A Islam-abad
Mar 25, 2016 11:33Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani wanda ya fara ziyarar aikia yau kasar Pakistan, ya gana da Firayi ministan kasar Nawaz Sharif a birnin Islam-abad.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Karfin Kare Kanta, Ba Tare Da Damuwa Da Takunkumin Amurka Ba
Mar 25, 2016 01:15Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Husain Jaberi Ansari ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da karfafa shirin ta na makamai masu linzami duk kuwa da barazanar da Amurka take yi na sa wa Iran din wasu sabbin takunkumi da nufin raunana karfin kare kai da Iran din take da shi