-
Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Birnin Brussels
Mar 22, 2016 23:15Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allawadai da harin ta'addancin da aka kai a birnin Brusees, tare da isar da sakon ta'aziyya ga iyalan wadanda lamarin ya shafa.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Jaddada Matsayinta Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Palasdinawa
Mar 20, 2016 23:22Shugaban Majalisar karfafa alaka tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen ketare ya jaddada matsayin kasar Iran dangane da goyon bayan gwagwarmayar Palasdinawa domin 'yantar da kansu da kasarsu daga bakar siyasar gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya.
-
An Fara Gudanar Da Bukukuwan Sabuwar Shekara (Nourouz) A Iran Da Wasu Kasashe
Mar 20, 2016 06:25Miliyoyin al'ummar Iran da wasu kasashe na daban ne suke gudanar da bukukuwan sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ko kuma abin da ake kira da Idin Nourouz ta hanyar gudanar da addu'oi da ziyarce-ziyarce.
-
Iran : Jagora Ya Taya Iraniyawa Murna Sabuwa Shekara
Mar 20, 2016 02:12Yau ne al'ummar Iran ke bukukuwan shiga sabuwar shekara hijira shamsiyya ta 1395 da ake kira Nowroz.
-
Iran : Zarif Zai Ziyarci Turkiyya
Mar 19, 2016 07:21Yau Asabar ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad- Javad Zarif ke fara wata ziyarar aiki ta yini guda a kasar Turkiyya.
-
Ayat. Muwahhidi Kermani: Saudiyya Na Ba Da Cin Hanci Don Sanya Hizbullah Cikin 'Yan Ta'adda
Mar 18, 2016 12:48Na'ibin limamin juma'ar birnin Tehran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani ya bayyana cewar kasar Saudiyya tana ba wa kasashen larabawa cin hancin don dai su goyi bayanta wajen siffanta kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a matsayin kungiyar ta'addanci, yana mai kakkausar sukar kasar Amurka sakamakon irin goyon bayan da take ba wa Saudiyya duk kuwa da ci gaba da kashe al'ummar kasar Yemen da take yi.
-
Gwamnatin Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Da Aka Kai Maiduguri A Jiya
Mar 17, 2016 11:43Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allawadai da haren haren da yan
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Zata Kara Karfafa Alakarta Da Kasashen Nahiyar Afrika
Mar 17, 2016 02:11Mataimakin ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran a bangaren hudda da kasashen Larabawa da nahiyar Afrika ya jaddada aniyar kasar Iran na bunkasa alakarta da kasashen Afrika.
-
Rasha Ta Ki Amincewa Da Sake Sanya Wa Iran Takunkumi Saboda Gwajin Makamai Masu Linzami
Mar 14, 2016 13:26Kasar Rasha ta sanar da rashin amincewarta da sanya wa Iran sabbin takunkumi saboda gwajin makamai masu linzami masu cin dogon zango da ta yi kwanan nan tana mai cewa hakan bai saba wa kudururrukan Majalisar Dinkin Duniya ba.
-
Ayatullahi Rafsanjani Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kai Tsakanin 'Yan Shi'a Da 'Yan Sunna
Mar 13, 2016 00:34Shugaban Majalisar Fayyace Masalahar Tsarin Musulunci a kasar Iran ya jaddada wajabcin ci gaba da samun hadin kai da fahimtar juna tsakanin mabiya mazhabar shi'a da na Sunna musamman a irin halin da ake ciki a yanzu a duniyar musulmi.