-
Ziyarar Shugaban Kasar Ghana A Iran
Feb 16, 2016 01:56Ziyarar da shugaban kasar Ghana ya kawo a jamhuriyar muslunci ta Iran domin kara fadada alaka a tsakanin kasashen biyu.
-
Ziyarar Shugaban Kasar Ghana A Iran
Feb 15, 2016 02:11A Yayin ziyarar ta sa Shugaba John Dramani Mahama ya Gana da takwaransa Hassan Rohani da Jagoran Juyin Juya Halin musulunci na iran Ayatullah Khamenei
-
Jagora: Ma'abota Girman Kan Duniya Su Ne Ummul Aba'isin Rikice-Rikicen Da Suke Faruwa A Afirka
Feb 14, 2016 13:35Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kasashen 'yan mulkin mallaka ma'abota girman kai su ne ummul aba’isin mafi yawan yakukuwa da rikice-rikicen da ke faruwa a nahiyar Afirka da ma duniya baki daya.
-
Iran Da Ghana Sun Cimma Yarjejeniyoyi Da Dama Tsakanin Su
Feb 14, 2016 09:01A jiyya ne shugaba Mahama ya iso nan birnin Tehran tare da rakiyar babbar tawagar 'yan siyasa da masu zuba jari na kasar sa.
-
Admiral Shamkhani: Siyasar Rashin Kwarewa Ta Saudiyya Na Cutar Da Yanayin Tsaron Gabas ta Tsakiya
Feb 12, 2016 01:47Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Rear Admiral Ali Shamkhani ya bayyana cewar ya bayyana cewar siyasar rashin kwarewa ta Saudiyya tana barazana ga yanayin tsaron yankin Gabas ta tsakiya yana mai jan kunnen cewa Iran dai ba ta da nufin wuce gona da iri kan wata kasa amma kuma ba ta tsaron yaki.
-
Iran Ta Sanar Da Wasu Matakai Na Kare Kanta Daga Wuce Gona Da Irin Makiya
Feb 12, 2016 01:28Mataimakin kwamandan sojojin sama na Iran Birgdeiya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewar sojojin saman na Iran suna shirin fara sanya wa jiragen saman yakin kasar samfurin F-14 Tomcat sabon makami mai lizamin nan samfurin Nasr da suka karba a kwanakin baya daga wajen ma'aikatar tsaron kasar.
-
Lokacin kakabawa Al'ummar Iran takunkumi ya Kawo karshe
Feb 11, 2016 11:12Shugaban jumhoriyar musulinci na Iran ya bayyana cewa Lokacin kakkaba takunkumi da kuma kaskantar da Al'ummar Iran ya kawo karshe.
-
Lokacin kakabawa Al'ummar Iran ya Kawo karshe
Feb 11, 2016 11:10Shugaban jumhoriyar musulinci na Iran ya bayyana cewa Lokacin kakkaba takunkumi da kuma kaskantar da Al'ummar Iran ya kawo karshe.
-
Iran : Rohani Ya Jinjinawa Al'ummar Iran
Feb 11, 2016 07:20Rohani ya ce al'ummar Iran zasu ci gaba da cimma gurin su, saboda haddin kai da fahimtar juna da suka dashi
-
Tsaro, A Matsayin Babbar Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran
Feb 11, 2016 02:06An Bayyan Cewa Tsaro Da Zaman Lafiya Ne Babban Sakamakon Juyin Juya Halin Musulunci.